Daga Imrana Abdullahi Mataimaki na musamman ga Gwamnan Jihar Kaduna a kan harkokin addinai Shaikh Abdulrahman Zakariyya Usman, na ta ya daukacin al’ummar Musulmi na Jihar Kaduna da kasa baki daya murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammadu (S.A.W). Abdulrahman Zakariyya Usman ya ci gaba da cewa a …
Read More »Muna Taya Al’ummar Musulmi Murnar Maulidin Annabi Muhammadu (S.A.W) – Aliyu Waziri
Daga Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar masu Noman Zamani ta kasa ( Agricultural Mechanization and Co- operative Society of Nigeria) NAMCS Honarabul Alhaji Aliyu Muhammad Waziri, Dan marayan Zaki, Santurakin Tudun WADA kaduna, Dujuman Buwari, Hasken Matasan Arewa kuma Kadimul Islam na kasar Hausa da arewacin Najeriya baki daya na taya …
Read More »SULHU DA ‘YAN BINDIGA: MUNA DA HUJJOJIN DA KE FALLASA JAMI’AN GWAMNATIN TARAYYA
….GWAMNA DAUDA LAWAL YA MAIDA WA MINISTAN LABARAI MARTANI Gwamna Dauda Lawal yau Talata, ya ce Gwamnatin Zamfara ta na da gamsassun hujjoji da ke fallasa wasu jami’an Gwamnatin Tarayya da hannu a shirya zaman sulhu da ‘yan bindiga. A jiya ne Ministan na Labarai da Wayar da Kai, Alhaji …
Read More »Zamfara ta ba da umarnin harbe masu hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba
Daga Imrana Abdullahi A kokarin Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta umurci jami’an tsaro da su bindige masu hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba a jihar sakamakon hana hako ma’adinai ba bisa ka’ida ba a jihar. Gwamna Dauda Lawal ne ya bayar da wannan umarni a …
Read More »GWAMNA DAUDA LAWAL YA HARAMTA HAƘAR MA’DINAI BA BISA ƘA’IDA BA
…YA UMURCI JAMI’AN TSARO SU ƊAUKI TSATTSAURAN MATAKI Daga Imrana Abdullahi A yau Asabar, Gwamnan Dauda Lawal, ya sanar da haramta haƙar ma’idanai ba bisa ƙa’ida ba, tare da umurtar jami’an tsaro su ɗauki tsattsauran mataki kan duk wanda aka kama yana aikata hakan. A tsawon shekaru, haƙar ma’adinai ba …
Read More »Dokta Saminu Dalhatu Da Iyalinsa Za Su Yi Saukar Karatu A Gusau
Daga Imrana Abdullahi Kamar yadda muka samu sanarwa daga Dokta Saminu Dalhatu wanda ya kammala digiri digirgir wato digiri na uku. “Amadadin ni da iyalai na, ina farin cikin sanardakai yara na biyu sun kammala haddace AlQur’ani mai Girma tare da biyu da suka sauke da kuma haddace wani sashe …
Read More »Yadda Gwamna Aliyu Ke kokarin Mayar Da Talauci Tarihi A Jihar Sakkwato
A abinda ake gani martani ne na sauri ga matsalolinda suka addabi kasa,nunawa manya daga ciki tsakanin a fannin tattalin arziki, a fayyace matsalar talauci, Gwamna Ahmad Aliyu ya kaddamar da gagarumin tsarin rage talauci a fadin jihar,ta hanyar nada gogaggiyar tauraruwa kuma jajirtacciyar yar rajin kare hakkin Bil Adama, …
Read More »An Kashe Tsohon Dan jarida Hamisu Danjibga A Gusau
Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Zamfara na cewa wadansu mutane da ya zuwa yanzu ba a san ko su waye ba sun kashe tsohon dan jarida a Jihar Zamfara Malam Hamisu Danjibga. Kafin mutuwarsa dai ya yi aiki da kafafen yada labarai da dama da suka …
Read More »Kotu Ta Ce Nasiru Yusuf Gawuna Ne Ya Lashe Zaben Gwamnan Kano
Kotun sauraren kararrakinnzaben Gwamna a Jihar Kano tini ta Sallami Gwamna ABBA Kabir Yusuf a matsayin Gwamnan Jihar Kano, inda ta bayyana Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin wanda ya lashe zaben Gwamna da aka yi a ranar 18 ga watan Maris na shekarar 2023. An dai bayyana ABBA Kabiru Yusuf …
Read More »Gwamna Dikko Radda Zai Dauki Nauyin Hazikin Dalibi Mai Zanen Motoci
Daga Imrana Abdullahi A kokarin da Gwamna Dokta Dikko Umar Radda na ganin an samu ingantacciyar hanyar samu hazikan masana da ke kawo ci gaba ya hanyar ilimi yasa Gwamnatin jihar Katsina ta kudiri aniyar daukar nauyin karatun hazikin dalibin da ya ke zanen motoci don karatu a kasar Ingila …
Read More »