Daga Imrana Abdullahi Dan marayan Zaki, San turakin Tudun Wada Kaduna kuma Kadimul Islam na kasar Hausa Alhaji Dokta Aliyu Muhammad Waziri, ya yi fadakarwa tare da jan hankali a game da batun tallafin rage radadin cire tallafin mai da kuma irin jajircewar da Malam Nasiru Ahmad El – Rufa’I …
Read More »Kungiyar Mawallafa Da Marubuta Ta Arewa Publishers Forum Ta Karrama Shugaban Gidauniyar Zakka Da Wakafi
Daga Imrana Abdullahi Kaduna, Arewacin tarayyar Najeriya A satin da ya gabata ne kungiyar Marubuta da Mawallafa ta Arewacin Najeriya wato (Arewa Publishers Forum) ta karrama shugaban gidauniyar Zakaat and Waqaf ta jihar Kaduna ƙarƙashin jagorancin Abdullahi Salisu Halidu da lambar girmamawa bisa abubuwan alkhairi da yake yi na taimakawa …
Read More »Gwamna Uba Sani Ya Bayar Da Umarnin Kamo Wadanda Suka Kashe Mutane A Ikara
…Zamu Hukunta Duk Mai Hannu A Kisan Daga Imrana Abdullahi Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya umurci jami’an tsaro da su binciki kisan da wasu ‘yan bindiga suka yi wa musulmi masu ibada a wani masallaci da ke karamar hukumar Ikara a jihar, ya kuma bukaci jami’an da su …
Read More »Gwamna Dikko Umaru Radda Ya Amince Da Nadin Malam Nura Tela A Matsayin Sabon Akanta Janar
Daga Imrana Abdullahi Sanarwar da Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan, Ibrahim Kaula Mohammed ya fitar ta ce Malam Nura Tela ya fito daga Jikamshi da ke karamar hukumar Musawa a jihar Katsina. Nadin sabon Akanta Janar din a cewar Mohammed Kaula, ya biyo bayan kwazonsa da kwarewarsa ne ta …
Read More »Daukar Jami’an KADVS Dubu 7,000 Zai Taimakawa Wajen Inganta Tsaro A Jihar Kaduna
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya bayyana cewa daukar mutane dubu Bakwai zai taimakawa inganta harkokin tsaro a Jihar Kaduna. Gwamna Uba Sani ya bayyana hakan ne a lokacin da yake gabatar da jawabi a wajen kaddamar da fara bayar da horo ga mutane 7,000 da …
Read More »Kungiyar Mawallafa Sun Karrama Yusuf Umar Garkuwa
Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin kokarin ganin ya Tallafawa rayuwar marasa karfi da ke cikin al’umma ta fuskar ilimi, koyar da sana’o’i, kula da lafiya da sauran hanyoyin inganta rayuwar al’umma hakan ta Sanya kungiyar masu wallafa jaridu da mujallu na arewacin Najeriya karkashin “Arewa Publishers Forum”, suka Karrama Yusuf …
Read More »Tinubu Ya Nada Halilu A Matsayin Sabon Shugaban NASENI
Daga Imrana Abdullahi Shugaban kasa Bola Tinubu a ranar Juma’a, ya nada Khalil Suleiman Halilu a matsayin sabon mataimakin shugaban zartarwa kuma babban jami’in hukumar kula da harkokin kimiyya da kere-kere ta kasa (NASENI). Wata sanarwa da mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yada labarai da yada …
Read More »BABBAN HAFSAN TSARON NAJERIYA CHRISTOPHER MUSA YA ZIYARCI JAGORORIN MAJALISAR KOLI NA MUSULUNCI A MASALLACIN TSAKIYA NA ABUJA
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya, Janar Christopher Gwabin Musa, ya kai ziyarar tabbatar da zaman lafiya ga shugabannin majalisar koli ta harkokin addinin musulunci a masallacin kasa da ke babban birnin tarayya Abuja a ranar Juma’a. Babban hafsan sojan ya bayyana cewa, makasudin ziyarar tasa ita …
Read More »Ba A Wariya A Gwamnatin Jihar Kaduna – Gwamna Uba Sani
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya bayyana cewa gwamnatinsa ba ta nuna wariya ga kowa ko wani gungun jama’a a duk fadin Jihar. Gwamna Uba Sani ya bayyana hakan ne a jiya a yayin jawabinsa a taron Tunatarwa a kan samar da Dabarun Samun Dauwamammen Zaman Lafiya …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Yabawa Shirin SDG Na Samar Da Hasken Sola A Jihar Zamfara
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, a ranar Laraba, ya sake sabunta kudirin gwamnatinsa na samar da ci gaba mai dorewa, (SDG) matasa. Tawagar matasan SDG ta je jihar Zamfara ne domin yi wa gwamnan bayani kan shirin samar da wutar lantarki mai amfani da hasken rana ga wasu …
Read More »