Daga Imrana Abdullahi Daniel Joshua tsohon dan wasan kwallon kafa ne da ya yi wasa a da kulab din Golden Eaglet, wanda kamar yadda kowa ya Sani kulab din ya samu gagarumar nasara a shekarar 2007 da aka yi gasa a kasar Korea. amma bayan da ya samu matsalar …
Read More »Gwamnan Neja Ya Amince Da Rusa Hukumomi, Ma’aikatun Gwamnati A Jihar
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Neja, Umar Bago ya amince da Rusa wasu hukumomi da Ma’aikatun Gwamnatin Jihar. Sanarwar da Sakataren Gwamnatin Jihar Abubakar Usman ya fitar a ranar Litinin, ta kuma sanar da soke duk wasu nade-naden siyasa da aka yi kafin ranar 29 ga Mayu, 2023. A cewar …
Read More »An Fara Yin Rusau A Jihar Katsina
An Fara Yi Rusau A Jihar Katsina Bayanan da muke samu daga Jihar Katsina na cewa Gwamnatin Jihar karkashin jagorancin Dokta Dikko Umar Radda a kokarinsa na ganin an kawo karshen matsalar ambaliyar ruwan sama da ke kawo asarar rayuka da dukiya a halin yanzu an fara daukar matakan da …
Read More »MUNA SON ABA JAMI’AN TSARO CIKAKKEN HADIN KAI – YAHAYA MAHUTA
Daga Imrana Abdullahi Yahaya Nuhu Mahuta, dan majalisa ne a majalisar dokokin Jihar Katsina ya bayyana kudirinsa na ganin ya taimakawa Gwamnatin Jihar Katsina karkashin Dokta Dikko Umar Radda wajen bunkasa harkokin ilimi a Jihar. Yahaya Nuhu Mahuta ya bayyana hakan ne a lokacin da yake tattaunawa da manema labarai …
Read More »ZA A FARA AIKIN TANTANCE MA’AIKATAN JIHAR KATSINA A GOBE LITININ
DAGA IMRANA ABDULLAHI Bayanan da muke samu daga Jihar katsina da ke Arewa ta Yammacin tarayyar Najeriya na cewa tuni har an kammala shirye-shiryen fara aikin tantance ma’aikata da tantancewa da aka shirya gudanarwa gobe litinin, Goma ga watan Yuli na wannan shekara. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin …
Read More »YAKAMATA YAN NAJERIYA SU YI KISHI DA ZUCIYA WAJEN SARRAFA AMFANIN GONA – IDRIS MIKATI
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Alhaji Shu’aibu Idris Mikati, shugaba ne da ke kokarin Tallafawa rayuwar al’umma ya bayyana samun kishi, jajircewa tare da tsoron Allah a matsayin abin da zai tabbatar da sahihin gyara a Najeriya. Shu’aibu Idris Mikati ya kuma yi kira ga daukacin al’umma da su dauki halin …
Read More »Matsalar Abinci, Rashin Ilimin Matasa Na Iya Haɓaka ‘Yan Fashi Idan… – Bafarawa
Daga Imrana Abdullahi TSOHON Gwamnan Jihar Sokoto, kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben shekarar 2007, Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya yi gargadin cewa ‘yan fashi za su samu ci gaba idan wamnatinG tarayya ta kasa yaki da matsalar karancin abinci. Bafarawa ya bayyana haka ne a …
Read More »DOLE NE MUTANE SU CI KWAKWA – SHEHU SANI
…Ina Masu Zaben Taliya Da Indomi Daga Imrana Abdullahi, Kaduna, Arewacin Najeriya Tsohon Sanatan yankin Kaduna ta tsakiya Kwamared Shehu Sani ya yi kira ga Gwamnati a dukkan mataki na Najeriya da su kula duk irin matakan da za su dauka ya zama akwai Tausayi, Jinkai da kula da jin …
Read More »Shugaba Tinubu Ya Yi Sallar Idi A Barikin Sojoji Na Dodan Barak
….Nauyin Aikin Da Ke Najeriya Da Ban tsoro, Inji Femi Daga Imrana Andullahi Shugaba Bola Tinubu ya bi sahun sauran Musulman Najeriya da sauran duniya baki daya domin gudanar da Sallar Eid-el-Kabir a filin Sallar na Barikin Dodan da ke Legas. Shugaban ya samu rakiyar Nuhu Ribadu, mai baiwa shugaban …
Read More »TSORON ALLAH A ZUCIYA YAKE – SANUSI LAMIDO
….Hadin kai tsakanin musulmi da Kirista domin zaman lafiya Daga Imrana Abdullahi,Kaduna arewacin Najeriya An kara jaddada kira ga daukacin al’ummar duniya baki daya da su ji tsoron Allah matukar tsoro. Sarkin Kano na sha hudu (14) Sanusi Lamido Sanusi ne wanda kuma shi ne shugaban Darikar Tijjaniyya na Afirka, …
Read More »