Shugaban tarayyar Najeriya Bola Tinubu ya dakatar da Abdulrasheed Bawa, shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da Willie Bassey ne ya sanar da hakan a wata sanarwa da ya fita  Shugaba Bola …
Read More »Hukumar NAPTIP Ta Ceto Mutane 1200 Da Aka Yi Fataucinsu A Katsina
Daga Imrana Abdullahi Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta hukumar hana safarar mutane ta kasa (NAPTIP) ta ce ta ceto mutane kusan 1200 da aka yi musu fataucin mutane a yankin a cikin shekara guda da ta wuce. Rundunar ta kuma kama tare da hukunta wasu mutane 10 da ake …
Read More »Gwamnatin Jihar Katsina Ta Soke Duk Wani Filin Da Aka Bayar Ba Bisa Ka’ida Ba
Daga Imrana Abdullahi A cikin wata sanarwar da Gwamnatin Jihar Katsina ta fitar daga ofishin shugaban ma’aikata dauke da sa hannun Ado Yahaya,Daraktan kula da harkokin al’umma, sanarwar na dauke da kwanan wata ranar 6 ga watan Yuni, kuma mai dauke da lamba kamar haka 6/June/2023 da lamba KTS/HOS/S/70/VOLIII/400 sanarwar …
Read More »Buni Ya Jajantawa Wadanda Gobarar Kasuwar Bayan-Tasha Ta Yiwa Barna
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ya bayyana matukar bakin cikinsa game da jin labarin afkuwar gobara da ta afku a kasuwar Bayan-Tasha (kasuwar Dubai) a daren ranar Jumu’a. A wata sanarwar manema labarai dauke da sa hannun mai taimaka masa kan …
Read More »Dakataccen Gwamnan Bankin CBN Na Hannun Mu – DSS
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS a tarayyar Najeriya ta ruwaito cewa yanzu haka hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta kama gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) da aka dakatar, Godwin Emefiele. Wannan dandali na yanar gizo ya kara da cewa hukumar a safiyar ranar Asabar, ta karyata rahotannin kafafen …
Read More »Tinubu Ya Dakatar Da Emefiele A Matsayin Gwamnan Babban Bankin Najeriya CBN
Daga Imrana Abdullahi  Bayanan da suke fitowa daga ofishin sakataren Gwamnatin Najeriya na cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Mista Godwin Emefiele, CFR daga aiki ba tare da bata lokaci ba. Bauanin hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Daraktan …
Read More »Mun Gudanar Da Ayyukan Raya kasa A 2022 – 2023 Masu Tarin Yawa
…A karamar Hukumar Nangere.. Salisu Yerima Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Shugaban riko na karamar hukumar Nangere Honarabul Salisu Yerima ya bayyana cewar, sun gudanar da ayyukan raya kasa masu tarin yawa a karamar hukumar su daga shekarar 2022-2023. Shugaban ya bayyana hakan ne a yayin da Kungiyar ‘yan jarida …
Read More »GWAMNAN ZAMFARA YA KAI ZIYARAR JAJE TSAFE, YA JADDADA ANIYAR KAWO ƘARSHEN MATSALAR TSARON
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya tabbatar da aniya cewa gwamnatinsa na kokarin magance matsalar tsaron da ke addabar jihar. Gwamnan ya bayyana haka ne a wata ziyarar jajantawa da ya kai fadar Sarkin Tsafe, Alhaji Muhammadu Bawa bisa harin rashin imanin da ‘yan bindiga suka kai …
Read More »GWAMNA BALA MUHAMMAD YA DAUKI SABABBIN MA’AIKATA DUBU DAYA (1000)
Sanarwa Hakan na kunshe ne cikin kudirin shirin manufar shawo kan karancin ma’aikatan da ake fuskanta a wasu ma’aikatu, fannoni da rassan gwamnati a jihar Bauchi. Gwamnan ya yi alkawarin samawa matasa aikin yi Alkawari samar da aiki ga matasan jihar ta Bauchi. Yayin da yake zantawa da ‘yan jarida …
Read More »GWAMNAN JIGAWA YA NADA JAMI’AN YADA LABARAI
Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin an fadakar da daukacin dukkan jama’a game da irin abubuwan da ke faruwa na Gwamnati a Jihar Jigawa yasa Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya amince da nadin Hamisu Gumel a matsayin babban sakataren yada labaran sa. Bayanin h akan na kunshe ne …
Read More »