….Shekaru 20 Masu Albarka tare da gaskiya da tsare Amana Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Dauda Lawal Dare ya bayyana murna tare da farin cikinsa bisa irin yadda Mai shari’a Bello Muhammad Shinkafi, ya cika shekaru Ashirin ya na Alkalanci bisa gaskiya da adalci a Jihar Zamfara. Alhaji …
Read More »A JIHAR SAKKWATO ZA A DADE ANA TUNA AIYUKAN SANATA AMINU WAZIRI TAMBUWAL
….Tambuwal ya yi Ayyukan Alkairi A Jihar Sakkwato Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin kishi da son ganin ci gaban Jihar Sakkwato tare da al’ummar Jihar yasa Tsohon Gwamna kuma Zababben Sanata a yanzu Barista Aminu Waziri Tambuwal ya aiwatar da dimbin ayyukan da za a dade ana amfanarsu a Jihar. …
Read More »Zan Dukufa Wajen Bullo Da Sauye-Sauye A Bangaren Shari’a da Na Hukumomi Don Inganta Shugabanci Nagari – Buni
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamna Mai Mala Buni na Jihar Yobe a bikin Rantsar da shi a karo na biyu a matsayin gwamnan jihar Yobe na tsawon shekaru hudu da babban alkalin jihar, Mai shari’a Gumna Kashim Kaigama ya yi ya tabbatar da cewar, a wannan lokaci zai daura …
Read More »ZA A YI MURNA DA FARIN CIKI DA SALON MULKIN GWAMNA UBA SANI – Ahmad Maiyaki
Daga Imrana Abdullahi Wani jigo shugaban al’umma a Jihar kaduna Alhaji Ahmed Maiyaki, ya tabbatarwa da daukacin al’ummar arewacin Nijeriya da cewa kowa zai amfana da salon jagorancin da zababben Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani zai yi a Jihar kowa zai yi Dariya. Alhaji Ahmed Maiyaki, ya bayyana …
Read More »IDAN AKA ZABI SANATA AMINU WAZIRI TAMBUWAL ZAI CIYAR DA NAJERIYA GABA – ATIKU YABO
DAGA IMRANA ABDULLAHI Honarabul Atiku Muhammad Yabo Sarkin Yabo, ya bayyana Gwamnan Jihar Sakkwato zababben Sanata Aminu Waziri Tambuwal a matsayin saukin shugaba mai kokari da aiki tukuru bisa niyyar al’umma ta ci gaba. Honarabul Atiku Muhammad Yabo ya ce shi a matsayinsa na wanda ya san Sanata Aminu Waziri …
Read More »MATAWALLE YA RUSA MAJALISAR ZARTASWA, YA SAUKE MASU MUKAMAN SIYASA
Gwamnan jihar Zamfara (mai barin gado) Bello Muhammad Matawalle ya amince da rusa majalisar zartarwa ta jihar tare da sauke duk wasu mukamai na siyasa daga mukamansu. An bayyana hakan ne a wata sanarwa da sakataren dindindin na majalisar zartarwa Dokta Lawal Hussein ya sanyawa hannu yana mai cewa rushewar …
Read More »Zababben Gwamnan Zamfara Dauda Lawal ya karbi takardun mika mulki
Kasa da awanni 48 da rantsar da zababben gwamnan jihar Zamfara Dokta Dauda Lawal ya karbi takardun mika mulki a hukumance daga mataimakin gwamna mai barin gado Sanata Hassan Muhammad Nasiha wanda ya wakilci gwamna Bello Muhammad Matawalle mai barin gado. Dauda Lawal ya samu rakiyar mataimakinsa Mani Malam Mudi …
Read More »El -Rufai Ya Kori Magatakardar Majalisar Dokokin Jihar Kaduna
Gwamna Nasir El-Rufai ya amince da korar Bello Zubairu Idris, magatakardar majalisar dokokin jihar Kaduna. An bayyana hakan a cikin wata sanarwa da aka fitar Gwamna Nasir El-Rufai ya amince da korar Bello Zubairu Idris, magatakardar majalisar dokokin jihar Kaduna. Muyiwa Adekeye mai baiwa gwamna shawara kan harkokin yada labarai …
Read More »BUHARI YA NUNAWA BOLA TINUBU YADDA FADAR SHUGABAN KASA TAKE
Daga Imrana Abdullahi Shugaban kasa Muhammadu Buhari mai barin gado, a ranar Juma’a ya kai wa zababben shugaban kasa, Bola Tinubu a wani rangadin sanin makamar aiki a fadar shugaban kasa da ke Abuja, wanda hakan zai ba sabon zababben shugaban mai jiran rantsuwa sanin yadda fadar take. Buhari da …
Read More »Tsohon Shugaban PDP A Kaduna Ya Rasu
Daga Imrana Abdullahi Shugaban jam’iyyar PDP na farko a Jihar Kaduna, Ibrahim Yaro Suleiman ya rasu. Sakataren yada Labarai na Jihar, Abraham Alberah Catoh, a cikin sakon ta’aziyyar da ya fitar a a ranar Juma’a, ya jajantawa iyalai, yan uwa da daukacin yayan jam’iyyar game da rashin da aka yi. …
Read More »