…A cikin wadansu kalamai da bangarori biyu na Gwamna Matawalle na Zamfara da kuma shugaban hukumar Efcc suka yi wa Juna ya sa muka yi maku tsakure a kan kalaman nasu kamar yadda suka gudana. Gwamnan Jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle ya zargi shugaban hukumar EFCC Abdulrasheed Bawa, da …
Read More »El – Rufa’I Zai Rusa Kaddarori, Ya Kwace Takardun Mallakar Kaddarorin Makarfi
Daga Imrana Abdullahi GWAMNAN Jihar Kaduna Malam Nasir el-Rufai, ya kwace takardar mallakar filin da Gwamnatin Jihar ta ba tsohon Gwamnan Kaduna Alhaji Ahmad Muhammad Makarfi na Kaddarori guda Tara (9). Su dai wadannan Kaddarori na tsohon Gwamna Makarfi tuni har an yi masu lambar za a rushe su gaba …
Read More »Za Mu Kakkabe Matsalar Masu Kwacen Waya A Funtuwa – Lawal Sani
Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga daukacin al’umma baki daya da su tashi tsaye wajen bayar da gudunmawarsu domin a kawar da matsalar lalacewar tarbiyya wadda ta haifar da wasu matasa suka dauki halayyar yi wa jama’a kwacen wayoyin hannu. Shugaban karamar hukumar Funtuwa da ke Jihar Katsina Malam …
Read More »Likitoci Masu Neman Kwareww Sun Shiga Yajin Aiki A Najeriya
Sakamakon irin yadda aka samu kudewar al’amuran kula da walwalar Likitoci musamman masu neman kwarewa a tarayyar Najeriya ya sa kungiyar tasu ta bayar da sanarwar tafiya yajin aikin gargadi na kwanaki Biyar daga yau Laraba zuwa ranar litinin 22 ga wannan watan. Kamar dai yadda bayanai suka gabata Likitocin …
Read More »MAJALISAR DOKOKIN JIHAR KATSINA TA DAKATAR DA SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR FASKARI
Sakamakon irin yadda wadansu mutane yan asalin karamar hukumar Faskari suka Gabatarwa da majalisar dokokin Jihar Katsina karkashin jagorancin Honarabul Tasi’u Maigari Zango korafi majalisar ta Dakatar da shugaban karamar hukumar ta Faskari Bala Ado har sai sun kammala gudanar da binciken da suke yi a kansa. Majalisar …
Read More »Hukumar NDLEA Ta Kama Mutane 85 Bisa Zargin Ta’ammali Da Miyagun Kwayoyi A Kano
Daga Imrana Abdullahi Bayanan da ke zuwa mana daga Jihar Kano na cewa a ranar Litinin da ta gabata hukumar da ke yaki da hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kai samame wani dandalin da wasu da ake zargi da shiga wani Kulab din Dare suna …
Read More »Surukar Sanata Ahmad Makarfi Ta Rasu
….Muna Cikin Alhini Da Juyayi Kwarai Daga Imrana Abdullahi Allah ya yi wa Hajiya Fatima da aka fi Sani da Binta Magaji Muhammad surukar Sanata Ahmad Muhammad Makarfi rasuwa. Marigayiya Fatima Magaji Muhammad ita ce mahaifiya ga matar Sanata Makarfi wato Hajiya Asma’u Ahmad Muhammad Makarfi. …
Read More »ALLAH YA YI WA NASIRU ILALLA RASUWA
BAYANAN da muke samu daga Jihar katsina na cewa Allah ya yi wa Shaikh Nasiru Sama’ila Ilalla Rasuwa sakamakon hadarin mota da ya rutsa da shi a hanyar Katsina. Shaikh Nasiru Sama’ila da aka fi Sani na Nasiru Ilalla shahararren Malamin addinin Islama ne da ya yi shura aka …
Read More »AN GA WATAN SALLAH A NAJERIYA – Sarkin Musulmi
….Gobe Juma’a take ranar Sallah Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Sakkwato na cewa Mai alfarma Sarkin musulmi Alhaji Dokta Sa’ad Abubakar ya sanar da ganin watan Sallah wanda ya kawo karshen watan Azumin Ramadana da al’ummar musulmi suka yi a wannan shekarar. Mai alfarma Sarkin …
Read More »Zababben gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya kafa kwamitin mika mulki Daga Hussaini Yero Zababben gwamnan Jahar Zamfara Dr Dauda Lawal Dare ya kafa kwamitin amsar mulki daga gwamnatinMuhammadu Bello Matawalle mai manbobi sitin . Wannan na kushe ne a wata sanarwa da mai magana da yawun zababen gwamnan wajan …
Read More »