Home / Labarai (page 86)

Labarai

An Sauke Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi

Daga  Imrana A Kaduna Majalisar Zartaswar Jihar Kano ta amince da sauke Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi Lamido Sanusi daga sarautar, a wani zama na musamman da majalisar ta yi a ranar Litinin. Kafin dai cire shi akwai lamarin tayar da cibiyoyin wuta a majalisar dokokin Jihar game da lamarin …

Read More »

El-Rufai Ya Ce Ba Za A Daidaita Da Yan Bindiga Ba

Daga Imrana Abdullahi kaduna Gwamnan Jihar kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i tare da Tawagarsa ya ziyarci yankunan kananan hukumomin Igabi da Giwa inda ya shaidawa duniya cewa ba za a daidaita da yan bindiga ba da ke daukar rayukan mutane. A ranar Litinin ne dai Gwamnan tare da Tawagarsa suka …

Read More »

Shugaban Karamar Hukumar Giwa Ya Taimakawa Mutanen Bakali

Shugaban karamar hukumar Giwa Alahaji Abubakar Shehu Lawal Giwa ya wallafa wa mutanen garin Bakali da ke gundumar masarautar Fatika cikin karamar hukumar Giwa a Jihar Kaduna. Shugaban ya kai masu kayan da suka hada da Buhunan Masara 30, Buhunan Shinkafa 20, Katifu 30, man Gyada hakan 25sai Zannuwa 50 …

Read More »

Wire Cut on TCN’s 132 KV Town 1 In Kaduna

Due to a wire cut on Transmission Company of Nigeria’s (TCN) 132 KV Town 1 line, all communities and neighbourhood’s under Barnawa, Makera and parts of Doka South and parts of Rigasa Area Offices are currently out of supply. TCN officials have mobilized to attend to the fault. Power supply …

Read More »

Buhari Ya Dakatar Da Shugaban NBC, Modibbo

Imrana Abdullahi Shugaban tarayyar Nijeriya Muhammadu Buhari, ya dakatar da Darakta Janar na hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasa Ishaq Modibbo Kawu, daga Ofis. Dakatarwar da tashar Talbijin ta AIT ta yada a ranar Juma’a, ta fara ne nan take kuma tana da dangantaka da batun cin hanci …

Read More »