Home / News (page 179)

News

NA FITO TAKARA DOMIN JAMA’A NE – SARDAUNA

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI HONARABUL Usman Ibrahim  ( Sardaunan Badarawa) ya bayyana cewa ya fito takara ne domin taimakawa rayuwar dimbin al’umma ta inganta. Honarabul Usman Ibrahim ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa da manema labarai jim kadan bayan an kammala tantance shi a matsayinsa na dan takarar …

Read More »

AN YI TARON TATTAUNAWA KAN ZAMAN LAFIYA A KADUNA

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI A kokarin ganin an samu kyakkyawar dangantaka a tsakanin mabiya addinai daban daban, an gudanar da taron tattaunawa na shugabannin addinai a Kaduna da ke tarayyar Najeriya.  Taron tattaunawar dai kungiyar “Action Aid” ce ta shirya shi tare da hadin Gwiwar “Global Peace Development, da tallafin asusun …

Read More »