IMRANA ABDULLAHI An bayyana shugaban tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari a matsayin mai yin aiki tukuru domin kafa Najeriya kan ingantacciyar turbar sahihin ci gaba mai dorewa. Ambarud Yahya Sani Wali ce ta bayyana hakan lokacin da take ganawa da manema labarai a Daura. Ambarud Sani Wali, ta ce daman tun …
Read More »YAN SIYASA SU RIKA AMINCEWA DA KADDARA – MUSA HARO
IMRANA ABDULLAHI Alhaji Musa Haro Dan Madamin Daura Hakimin Dumurkul, ya jaddada kiran da yake yi wa al’umma a koda yaushe su rika amincewa da Kaddara a duk lokacin da aka yi zabe. Alhaji Musa Haro, ya yi wannan kiran ne a lokacin da yake gabatar da jawabinsa a wajen …
Read More »KATIN ZABE NA DA MATUKAR MUHIMMANCI A LOKACIN DA MUKE CIKI – NASIR DAURA
IMRANA ABDULLAHI An bayyana karin zabe a matsayin wani abu mai matukar muhimmanci da ke zaman wani Makamin da kowa zai yi alfahari da shi wajen zabar abin da kowa ke bukata a kowa ne irin mataki. Dan majalisar dokokin Jihar Katsina mai wakiltar karamar hukumar Daura Nasir Yahya Daura …
Read More »APC MU HADA KAI DOMIN SAMUN NASARA – ABDULLAHI SHEME
IMRANA ABDULLAHI Wani jogo a jam’iyyar APC daga karamar hukumar Faskari a Jihar Katsina Alhaji Abdullahi Haruna Sheme da ake yi wa lakabi da ” go free” ya yi kira ga daukacin yayan jam’iyyar da su hada kai domin samun nasarar lashe zaben shekarar 2023 mai zuwa. Abdullahi Haruna Sheme …
Read More »Korar Malaman Makaranta A Kaduna An Kalubalanci Sanata Uba Sani
Kwamitin da ke fafutukar Yakin neman zaben dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna Isa Ashiru Kudan ya kalubalanci Sanata Uba Sani na APC sakamakon kasa yin maganar da ya yi game da lamarin korar malaman makaranta a Jihar Kaduna. A cikin wata takardar da kwamitin Isa Ashiru ya fitar da aka …
Read More »ASIWAJU BOLA TINUBU NE YA KASHE ZABEN DA KURI’U 1271
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Jam’iyyar APC a tarayyar Najeriya ta bayyana sakamakon zaben da kowane dan takara ya samu daga cikin yan takara Goma 14 da suka tsaya neman jam’iyyar ta tsayar da su takarar shugaban kasa. Asiwaju Ahmad Bola Tinubu – 1271 Ahmad Lawal – 152 Rotimi Ameachi – …
Read More »YAN TAKARA 23 ZA SU FAFATA A ZABEN FITAR DA SHUGABAN KASA A APC
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI An bayyana wa duniya tare da dimbin jama’ar da suka halarci babban taron fitar da dan takarar da zai tsayawa jam’iyyar APC talarar shigaban kass cewa yan takara 23 ne za su fafata a zaben fitar da Gwanin. Gwamnan Jihar Kebbi Abibakar Atiku Bagudu ne ya bayyana …
Read More »SAI AN ILMANTAR DA YAN JAM’IYYA SOSAI – YARIMAN BAKURA
IMRANA ABDULLAHI Sanata Ahmad Sani Yarima ya bayyana cewa babban aikin da ke gaban kowa ce jam’iyya shi ne bayar da ingantaccen ilimin me ake nufi da siyasa da kuma matsayin yan jam’iyya a koda yaushe a cikin jam’iyyar. Ahmad Sani Yarima ya ce a mafi yawan lokuta zaka …
Read More »Yan Takarar Majalisar Wakilai Sun Samu Nasara Ba Hamayya A Jihar Zamfara
Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Zamfara na cewa yan takarar majalisar wakilai ta tarayya guda shida daga Jihar Zamfara sun samu nasarar tsayawa takarar ba tare da wata hamayya ba. Sun dai tabbata da samun wannan nasarar ne a lokacin wani zaben fitar da Gwanin da ya …
Read More »MASU RUWA DA TSAKI A PDP NE SUKA CE A MAYAR WA DA YAN TAKARA KUDINSU – MAJIYA
IMRANA ABDULLAHI KADUNA Sabanin irin yadda wasu kafofin yada labarai na Turanci da Hausa ke yadawa cewa wai dan tsohon mataimakin shugaban kasa da ya tsaya takarar neman jam’iyyar PDP ta tsayar da shi takarar kujerar dan majalisar tarayya domin ya wakilci karamar hukumar Kaduna ta Arewa a majalisar dokoki …
Read More »