MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya Karyata wani rahoton da ake danganta wa da shi cewa wai wani yanki ba zai iya cin zaben shugaban kasa ba idan jam’iyyar PDP ta tsayar da dan takara daga yankin. A cikin wata takardar da ke dauke da …
Read More »HARUNA A G YA KOMA GIDA PDP A KADUNA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Tsohon babban akanta Janar na Jihar Kaduna da ya fi kowane akanta Janar dadewa a kan mukamin Alhaji Dokta Haruna Yunusa Sa’id Kajuru, ya bayyana cancanta, kokari, iya aiki da sanin ciki da wajen Jihar a matsayin ma’aunin da za a yi amfani da shi a zabe …
Read More »AN SOKE TARON SHUGABANNIN ZARTASWAN APC NA KASA A RANAR ALHAMIS
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Kamar yadda wata sanarwar da ta fito mai dauke da sa hannun sakataren babban kwamitin rikon jam’iyyar APC kuma sakataren kwamitin shirya zaben shugabannin na kasa Sanata Dokta John James Akpanudoedehe, ya sanyawa hannu da mai magana da yawun jam’iyyar APC Alhaji Salisu Na’inna Dan batta, ya …
Read More »SAKATAREN KWAMITIN RIKON JAM’IYYAR APC NA KASA BAI AJIYE AIKIN SA BA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI …Cikakken karin bayani game da matsayin sakataren babban kwamitin rikon jam’iyyar APC na kasa Kamar yadda muka samu wata takardar da aka rabawa manema labarai da ke dauke da sa hannun babban mai magana da yawun jam’iyyar APC na kasa Alhaji Salisu Na’inna Dan batta, da aka …
Read More »Gwamna AbdulRahaman AbdulRazak Zai Jagoranci Kwamitin Mutane Takwas Domin Duba Batun shiyya a APC
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Shugaban kwamitin rikon jam’iyyar APC na kasa kuma shugaban kwamitin shirya babban taron APC na kasa wanda ya kasance kuma Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya amince da nadin kwamitin da zai yi aiki a kan batun shiyya shiyya gabanin babban zaben jam’iyyar. Bayanin hakan na …
Read More »DOKAR ZABE: BUHARI YA KUNYATA YAN ADAWA – SALIU MUSTAPHA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Dan takarar da ke kan gaba wajen neman kujerar shugaban jam’iyyar APC na kasa Mallam Saliu Mustapha, ya yabawa shugaba Muhammadu Buhari da ya kunyata yan adawar siyasa da suke ta soki- burutsu a game da batun sanyawa dokar zabe ta 2022 hannu. Saliu Mustapha ya bayyana …
Read More »BA RUWAN MU DA TSARIN KARBA KARBA – GBENGA OLAWEPO HASHIM
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI TSOHON dan takarar neman kujerar shugabancin kasar nan Gbenga Olawepo Hashim, ya bayyana cewa zaben mutane nagari masu kishi da sanin yakamata ne mafita ga yan Najeriya ba batun tsarin zaben karba karba ba da wadansu ke kokarin cusa wa jama’a. Gbenga Olawepo Hashim, ya bayyana hakan …
Read More »BABU WANI BANGARE DA YA SAMU MATSALA A JIHAR SAKKWATO – TAMBUWAL
IMRANA ABDULLAHI Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana cewa babu wani bangare da ya samu matsala a dukkan ma’aikatu da sauran bangarorin Gwamnati sakamakon shigarsa harkokin siyasa a matakin kasa. Aminu Waziri Tambiwal, ya bayyana hakan ne a lokacin da yake tattaunawa da kafar yada labaran Talbijin ta …
Read More »GWAMNAN ZAMFARA YA FI KOWA KISHIN JIHAR – DOKTA SHINKAFI
IMRANA ABDULLAHI AN bayyana Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Muhammad Bello Matawalle, a matsayin wanda ya fi kowa kishin Jihar Zamfara tare da al’ummarta baki daya. Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, mai ba Gwamnan shawara a kan harkokin hulda da kasashen waje ne ya bayyana hakan lokacin da yake mayar da martani …
Read More »Matasan Arewa sun yi kira ga Gwamna Emmanuel ya fito takarar shugaban kasa a 2023
Gamayyar kungiyoyin ci gaban matasan Arewa a mahanga ta gaskiya da suka kunshi (Northern Youth for Good Governance da Arewa Political Awareness Initiative da Mufarka Arewa Youth Political Vanguard) sun bukaci Gwamnan Jihar Akwa Ibom Mista Udom Emmanuel da ya gaggauta bayyana fitowarsa takarar shugaban kasa a zaben 2023 …
Read More »