Usman Ibrahim wanda aka fi Sani da Sardaunan Badarwa ya zama dan takarar jam’iyyar PDP bayan sake zaben fitar da Gwani da aka yi a ranar Litinin 7 ga watan Nuwamba 2022. Sardaunan Badarawa ya samu kuri’u 210 daga cikin yawan kuri’un da aka kafa 221 a lokacin zaben, …
Read More »ZAMU TABBATAR DA AN YI WA YANKIN FUNTUWA ADALCI – DANDUTSE
Daga Imrana Abdullahi Dan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar Kananan hukumomin Funtuwa da Dandume, kuma dan takarar Sanatan yankin Funtuwa da ake kira karaduw, Alhaji Muntari Dandutse ya bayar da tabbacin cewa za su tabbatar an yi wa kowa adalci tun daga Jihar Katsina zuwa kasa baki daya. Alhaji …
Read More »ZAMU KAFA MAKARANTUN HADDAR ALKUR’ANI UKU A KATSINA – DIKKO RADDA
DAGA IMRANA ABDULLAHI ALHAJI Dokta Dikko Umar Radda ya bayyana cewa a cikin kudirorin da yake kokarin kawowa domin neman gyaran al’amura a Jihar Katsina zai kawo tsarin makarantun HADDAR Alkur’ani mai tsarki a Jihar Katsina. Dokta Dikko Umar Radda wanda yakasance dan takarar Gwamna ne a halin yanzu a …
Read More »AMINU MAKETA MAI HOTO BIRNIN GWARI YA KONA HOTUNAN YAN TAKARAR PDP DA YAKE DAUKE DA SU
….YA CANZA SHEKA ZUWA APC SABODA KAUNAR GWAMNA MATAWALLE NA ZAMFARA DAGA IMRANA ABDULLAHI SAKAMAKON tsananin kauna da Soyayya da mutumin da ake yi wa lakabi da Maketa Mai Hotunan tallar jam’iyyar PDP a cikin garin Kaduna da Jihar baki daya saboda tsananin Kaunar Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Muhammad Bello …
Read More »2023: SABON MAKIRCIN DA AKE KULLA WA JAM’IYYAR PDP A GOMBE
*Ra’ayin Mai Fashin-baki Abubakar Isa Goje* Labaran dake yawo daga majiya daban-dabam masu karfi, kuma daga makusanta Gwamnan jihar Gombe, Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya, shi ne, gwamnati da wasu gungun mutanen suna shirin fitar da wata murya da aka hada domin haddasa fitina tsakanin sarakuna, malamen addini da …
Read More »AN NADA DOKTA SULEIMAN SHU’AIBU DARAKTA JANAR TINUBU VANGUARD NA JIHAR ZAMFARA
AN NADA DOKTA SULEIMAN SHU’AIBU DARAKTA JANAR TINUBU VANGUARD NA JIHAR ZAMFAR …Shinkafi Ta Mamuda Ce, Shi Kowa Yake Ma Biyayya DAGA IMRANA ABDULLAHI TSOHON Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Mamuda Aliyu Shinkafi, ya tabbatar da nadin Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, a matsayin Darakta Janar na kungiyar Tinubu Vanguard na Jihar …
Read More »A Zabi Asiwaju Bola Ahmad Tinubu – Injiniya Kailani Muhammad
Daga Imrana Abdullahi Daga Abuja Wani jigo a jam’iyyar APC Injiniya Dokta Kailani Muhammad ya yi Kira ga daukacin yan Najeriya da su himmatu domin zaben dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Asiwaju Bola Ahmad Tinubu domin kasa ta inganta. “Saboda irin wannan dalilin ne na ci gaban kasa …
Read More »Lokaci Ya Yi Da Arewacin Najeriya Za Su Sakawa Bola Ahmed Tinubu – Abu Ibrahim
Daga Imrana Abdullahi Jigo a jam’iyyar APC a Najeriya daga Jihar Katsina Sanata Abu Ibrahim ya bayyana cewa lokaci ya yi da arewacin Najeriya za su sakama dan takarar shugaban kasa a Jam’iyyar APC Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Hakika Bola Ahmed Tinubu ya taka rawar gani wurin kawo APC kan …
Read More »MUN GAMSU DA JAGORANCIN GWAMNA MATAWALLE – YAN JIHAR ZAMFARA
Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin kokari da aiki tukurun da Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Muhammad Bello Matawalle, ke yi wajen ganin al’ummar Jihar sun samu ci gaba ta fuskar cin ribar Dimokuradiyya ya sa yan asalin Jihar mazauna garin Auchi suka sauka a babban birnin tarayyar Abuja domin yin …
Read More »AYU YA BUKACI FUSATATTUN YAN JAM’IYAR PDP SU TSAME IYALAN SA DAGA HARKAR SIYASA.
Shugaban jam’iyar PDP na kasa Dr. Iyorchia Ayu ya bukaci wasu yan jam’iyar da suke ganin an bata musu rai su tsame iyalansa daga batun da ya shafi siyasa gameda tirka-tirkar shugabancin sa da suke adawa da shi a jam’iyar. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata …
Read More »