Daga Imrana Abdullahi ….Bisa Rasuwar Mai Ba Gwamna Aminu Waziri Tambiwal Shawara Dokta Iyorchia Ayu, shugaban jam’iyyar PDP na kasa ya mika sakon ta’aziyyarsa ga Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal bisa rasuwar Hajiya Aisha Maina,mai bayar da shawara ta musamman a kan harkokin ilimin yaya mata Ayu ya bayyana …
Read More »Ikonne: PDP WILL MISS YOU
Peoples Democratic Party National Chairman joined millions of sympathetic Nigerians, especially members of the PDP Family, to mourn the passing Prof. Eleazar Uchenna Ikonne. His death has come to me as a rude shock. In a statement Signes by Dr. Iyorchia Ayu PDP National Chairman and made available to newsmen …
Read More »Ayu @70: Nigerians celebrate, offer special prayers for PDP Chair
As the National Chairman of the Peoples Democratic Party (PDP), Senator Iyorcha Ayu marked his 70th birthday earlier in the week, his fans across the country in their various birthday wishes have described him as a great leader, capable of weathering the political storms …
Read More »AYU YA BUKACI FUSATATTUN YAN JAM’IYAR PDP SU TSAME IYALAN SA DAGA HARKAR SIYASA.
Shugaban jam’iyar PDP na kasa Dr. Iyorchia Ayu ya bukaci wasu yan jam’iyar da suke ganin an bata musu rai su tsame iyalansa daga batun da ya shafi siyasa gameda tirka-tirkar shugabancin sa da suke adawa da shi a jam’iyar. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata …
Read More »Nazo In Dawo Da PDP Kan Karagar Mulki Ne Ba Wawurar Kudi Ba – Ayu
…Jam’iyya Za Ta Wallafa duk kudin da ta samu da yawan abin da aka kashe a watan Disamba Biyo bayan irin yadda ake ta kace- nace a tsakar gidan jam’iyyar PDP musamman ma a matakin jam’iyyar na kasa ya sa shugaban PDP na kasa Dokta Iyorchia Ayu, ya bayyana cewa …
Read More »Tsokaci Akan Wasu Kalamai Guda 10 Da Gwamna Wike Yayi Ga Manema Labarai A kan Rikicin JAM’IYYAR PDP.
Wannan Fassarar Rubutun Rono Omokri ne Gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike kuma dan halaliyar jami’yyar mu ta PDP ya yiwa manema labarai jawabi akan halin da ake ciki game da jam’iyyar mu, amma a cikin jawaban sa ya yi wasu kalamai wadanda sun kauce hanya, kuma na yi amana …
Read More »2023: Dattawa Arewa Sun Ki Amincewa Da Batun Cire Ayu Daga Shugabanci PDP…
– Hadin Kai Don Lashe Zabe Yafi Komi Muhimmnaci – Yan Kudu Na Son Hargitsa Makomar PDP Wadansu yan kungiyar fafutukar kare muradin arewacin Najeriya karkashin wasu Dattawan jam’iyyar PDP da ke arewacin Najeriya sun bayar da shawara ga sauran Dattawan jam’iyyar da ke wasu yankunan kasar musamman ma wadanda …
Read More »AYU ZAI YI TAFIYA ZUWA TURAI GOBE , YA MIƘA RAGAMAR KOMAI GA MATAIMAKIN SA
Shugaban jam’iyyar PDP na ƙasa ,Dokta Iyorchia Ayu , zai bar Najeriya zuwa tarayyar Turai gobe (Laraba). Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar da aka rabawa manema labarai mai dauke da sa hannun Simon Imobo-Tswam Mataimakin na musamman ga shugaban jam’iyyar a kan kafafen yaɗa …
Read More »Ayu Commends Writers, pledge support for Indigenous Literature
The National Chairman of Peoples Democratic Party (PDP), Dr Iyorchia Ayu, has commended the efforts of Nigerian authors, especially Northern Nigerian Writers’ for their foresight in organising a befitting summit of all indigenous writers across the 19 Northern states to discuss how to use indigenous literature in addressing current …
Read More »PDP Shiyyar Kudu Maso Yamma Na Goyon Bayan Ayu
Masu ruwa da tsaki na yan siyasa daga bangaren shiyyar Kudu maso Yamma a ranar Talata sun bayyana cikakken hadin kai da goyon baya ga shugaban jam’iyyar PDP na kasa Farfesa Iyorchia Ayu. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun shugaban masu ruwa …
Read More »