Home / Tag Archives: Katsina (page 15)

Tag Archives: Katsina

Masari Ya Bada Umarnin Ci Gaba Da Dokar Hana Fita

Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina ya bayar da umarnin ci gaba da aiwatar da dokar hana fita a garuruwan Katsina, Batagarawa da Daura. Kamar dai yadda aka Sani wadannan kananan hukumomi daman can suna cikin dokar hana fita lokaci mai tsawo domin yaki da cutar Covid – 19 da ale …

Read More »

Za A Bude Jihar Katsina Sati Mai Zuwa – Masari

 Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya shaidawa wakilin kafar yada labarai ta Muryar Jamus DW cewa in Allah ya kaimu sati mai zuwa zai bayar da sanarwar bude Jihar Katsina daga kullen hana yaduwar Korona bairus. Gwamnan ya shaidawa wakilin DW a lokacin wata zantawa da …

Read More »

Permission For Motorcycle And Keke Napep Under Conditions

The katsina state government has given permission for motorcycle and Keke Napep operators to continue running under certain conditions in the state . The state commissioner of information, culture and Home Affairs, Alhaji Abdulkareem Yahaya Sirika disclosed this during a press briefing held at government house katsina The commissioner explained …

Read More »

Masari Locked Down Seven Local Government In Katsina State

Katsina State government has locked down seven of its 34 Local Government Areas as part of measures aimed at checking the spread of coronavirus. The council areas are Daura, Katsina, Batagarawa, Mani, Jibia, Dutsinma, and Safana. Governor Aminu Masari ordered the lockdown of Safana following a result from the Nigeria …

Read More »

Total Lockdown Batagarawa Inclusive – Masari

Katsina State Governor Aminu Bello Masari  has said that the total  lock down on the movement of people  to take effect this Tuesday  in Katsina will also cover Batagarawa local government area. The Governor hinted this  when he received the Director General of the Nigerria center for disease control- NCDC …

Read More »

Masari Ya Kafa Dokar Hana Fita A Birnin Katsina

Imrana Abdullahi Gwamna Aminu Bello Masari na Jihar Katsina ya bayyana kafa dokar hana fita a cikin birnin Katsina biyo bayan samun wadansu mutane biyu da cutar Covid – 19 da ake kira Korona bairus dokar dai za ta fara aiki ne daga karfe Bakwai na ranar Talata mai zuwa. …

Read More »