Imrana Abdullahi A kokarin da kwamishinan kula da tsaro da harkokin cikin gida na Jihar Kaduna Malam Samuel Aruwan keyi domin dakile matsalar masu kwararowa cikin Jihar ta barauniyar hants inda ya samu nasarar Damke wata motar daukar kaya shake da mutane da aka saka su da nufin dole sai …
Read More »Masari Ya Tabbatar Da Samun Mutane Tara Da Cutar Korona
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya tabbatar da mutane 9 da ka samu da cutar Covid 19 da ake kira da Korona bairus a Jihar. Masari ya bayyana hakan me a wurin wani taron manema labarai da aka yi a gidan Gwamnatin Jihar da ke birnin …
Read More »Masari Locked Down Seven Local Government In Katsina State
Katsina State government has locked down seven of its 34 Local Government Areas as part of measures aimed at checking the spread of coronavirus. The council areas are Daura, Katsina, Batagarawa, Mani, Jibia, Dutsinma, and Safana. Governor Aminu Masari ordered the lockdown of Safana following a result from the Nigeria …
Read More »Total Lockdown Batagarawa Inclusive – Masari
Katsina State Governor Aminu Bello Masari has said that the total lock down on the movement of people to take effect this Tuesday in Katsina will also cover Batagarawa local government area. The Governor hinted this when he received the Director General of the Nigerria center for disease control- NCDC …
Read More »Masari Ya Kafa Dokar Hana Fita A Birnin Katsina
Imrana Abdullahi Gwamna Aminu Bello Masari na Jihar Katsina ya bayyana kafa dokar hana fita a cikin birnin Katsina biyo bayan samun wadansu mutane biyu da cutar Covid – 19 da ake kira Korona bairus dokar dai za ta fara aiki ne daga karfe Bakwai na ranar Talata mai zuwa. …
Read More »Masari Announced The Total Lockdown Of Katsina Metropolis
Governor Aminu Bello Masari has announced total lockdown of Katsina Metropolis after two people have tested positive for Covid-19 with effect from 7am on tuesday. Speaking during a press briefing, Governor Aminu Masari told newsmen at government house katsina that the number of people infected with Covid-19 had now reached …
Read More »Masari Ya Rufe Kasuwannin Jihar Katsina
Daga Imrana Abdullahi Sakamakon samun wani mutum guda dauke da kwayar cutar korona a garin Dutsinma, Gwamna Aminu Bello Masari ya bada umurnin a rufe karamar hukumar ta tun daga karfe bakwai na safiyar gobe Juma’a, 17 ga watan Afrilu 2020. Gwamnan ya kuma bayar da umurnin a rufe dukkan …
Read More »Masari Ya Sanya Wa Daura Dokar Hana Fita
Masari Ya Sanya Wa Daura Dokar Hana Fita Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari ya Sanya wa garin Daura dokar hana fita dare da rana domin yin yaki da cutar Korona bairus da ke toshe Numfashi tare da haddasa matsaloli. Kamar dai yadda Gwamnan ya bayyana cewa …
Read More »Mutane 2 Sun Mutu A Bikin Aure A Katsina
Mustapha Imrana Abdullahi Bayanai daga rundunar yan sanda a Jihar katsina na cewa sakamakon yin abinci da aka yi da Ruwan Zakami ya haddasa mutuwar mutane biyu a karamar hukumar Mani cikin Jihar Katsina. Kamar yadda rundunar yan sandan ta bayyana cewa sun samu kiran waya daga babban Jami’in yan …
Read More »Masari Ya Bada Umarnin Ci gaba Da Yin Sallar Juma’a
Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Katsina ta sassauta dokar hana zuwa Sallar Juma’a wadda za’a cigaba daga wannan satin akan wasu tsare-tsare da dokoki da tayi kamar haka: 1. Bada dama ga wasu Manyan Masallatai tare da samar masu abubuwan kariya irinsu: i. Tankunan ruwa ii. Sabullai iii. Abin kariyar hanci …
Read More »
THESHIELD Garkuwa