Imrana Abdullahi Kaduna A kokarinsa na nunawa jama’a irin yadda ya dace a kare kai domin gujewa kamuwa da cutar Covid 19 da ake kira Korona Sanata Uba Sani mai wakiltar kaduna ta tsakiya ya Sanya safar hannu da kuma takunkumin Bali da hanci domin kowa ya fahimci yadda lamarin …
Read More »Ana Saran Yi Wa Gwamnonin Katsina Da Kogi Gwajin Korona Bairus
Mustapha Imrana Kamar yadda wadansu kafafen yada labarai na tarayyar Nijeriya ke ta wallafa bayanai cewa akwai bukatar a Killace tare da yi wa wadansu Gwamnoni da wasu muhimman mutane Gwajin cutar Korona birus. Hakika a wannan hoton ya tabbatar da gaskiyar maganar da ke nuni da bukatar a yi …
Read More »Gwamnan Bauchi Na Dauke Da Cutar Korona Bairus
Imrana Abdullahi Ya zuwa yanzu dai bayanan da ke fitowa daga fadar Gwamnatin Jihar Bauchi da ke arewacin tarayyar Nijeriya na cewa Sanata Bala Abdulkadir Mohammed na dauke da cutar Korona bairus. Kamar dai yadda babban mai taimakawa Gwamnan a kan harkokin yada labarai, Muktar Gidado ya bayyana a cikin …
Read More »Shugaban Ma’aikatan Fadar Gwamnatin Nijeriya Ya Kamu Da Cutar Korona
Daga Imrana Kaduna Bayanan da ke fitowa daga tarayyar Nijeriya na cewa shugaban ma’aikatan Fadar shugaban kasa Abba Kyari, ya kamu da cutar Korona bairus. Kamar yadda bayanan ke fitowa ana kyautata taron cewa ya kamu da cutar ne a lokacin da ya kai ziyara kasashen Jamus da Misra …
Read More »Ga Jawabin Gwamnan Kaduna Game Da Cutar Korona birus
Korona Birus: Jawabin Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai Game Da Tsauraran Matakan Da Gwamnati Ta Dauka Domin Dakile Yaɗuwar Cutar Korona Baros Ya ku al’ummar Jihar Kaduna, Abin takaici ne yadda Cutar Korona Baros ta shigo kasarmu Nijeriya. A yau ina magana da ku ne domin in kara …
Read More »AN Rufe Masallacin Kasa Na Abuja
Daga Imrana Abdullahi Kaduna Sakamakon irin matsalar da ake kauce ma faruwarta ta fuskar yada cutar da ke toshe numfashi ta (Covid 19) Korona birus yasa hukumar gudanarwar babban masallacin kasa da ke Abuja suka bayyana rufe masallacin da a yanzu ba za a gudanar da salloli biyar da ake …
Read More »Cutar Korona Ta Kashe Wani Dan Nijeriya
Bayanan da muke samu na tabbatar da cewa an samu mutum na farko da ya mutu saboda cutar covid 19 da ake kira Korona Cibiyar kula da yaduwar cututtuka ta Nijeriya ce ta bayyana hakan a ranar Litinin a ssahihin shafinta na tuwita domin sanar da jama’a abin da ya …
Read More »Dana Ya Kamu Da Cutar Korona Birus – Atiku
TSOHON mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya ce dansa na cikinsa ya kamu da korona Birus Atiku Abubakar, ya bayyana hakan ne a wani sako da ya wallafa a shafinsa na twiiter. Tsohon mataimakin shugaban kasar ya ce tuni aka kai dan nasa asibitin koyarwa da ke Gwagwalada a …
Read More »Duk Wadanda Aka Gwada A Nijeriya Ba Su Dauke Da Cutar Korona – NCDC
Mustapha Imrana Abdullahi CIBIYAR kula da cututtuka ta kasa (NCDC) a ranar Alhamis ta bayyana cewa dukkan wadanda suka kammala yi wa Gwajin cutar Korona babu wanda ke dauke da cutar. Cibiyar ta tabbatar da cewa dukkan mutane 31 da ake zargin sun kamu da cutar Korona birus babu wani …
Read More »