Home / Tag Archives: Nijar

Tag Archives: Nijar

BAMU AMINCE NAJERIYA TA YAKI NIJAR BA – BUGAJE

Daga Imrana Andullahi Dokta Usman Bugaje ya bayyana cewa abin da ake son yi ga kasar Nijar da sunan ECOWAS ba komai ba ne illa kasashen Faransa da Amurka kawai. Dokta Bugaje ya ce kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afirka ta ECOWAS ta rasa shugabanni nagari ne kawai har hakan …

Read More »

Sojojin Nijar Sun Gargadi Kungiyar ECOWA

Gwamnatin mulkin soja a kasar jamhuriyar Nijar ta gargadi kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka, ECOWAS kan tura sojojinta zuwa Nijar. Gwamnatin mulkin sojan dai ta sake fitar da wata sanarwa inda ta yi kira ga ‘yan kasar a Yamai babban birnin kasar da su fito kan tituna ranar …

Read More »

Kungiyar ta yi Allah-wadai da juyin mulkin Nijar

….da kiraye-kirayen shiga tsakani daga waje Daga Imrana Abdullahi Kungiyar kawancen Najeriya da Nijar a ranar Juma’a ta yi Allah wadai da juyin mulkin da aka yi a Jamhuriyar Nijar tare da yin kira da a tsoma bakin kungiyoyin kwadago a Afirka. Malam Ahmad Altine, shugaban kungiyar ne ya bayyana …

Read More »

AN YABAWA YAN NIJAR MAZAUNAN NAJERIYA

Dokta Aminatou Abdoulkarim Muhammad, ta yaba tare da yin godiya ga daukacin al’ummar Nijar mazauna Najeriya bisa irin kokarin da suka nuna na kin shiga harkar zabe a lokacin gudanar da zaben shugaban kasa da yan majalisun tarayya da na Dattawa da ya gudana a duk fadin kasar. Dokta Aminatou …

Read More »