Allah Ya Yi Wa Mahaifiyar Shugaban Zakka Muhammad Lawal Maidoki Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Bauanan da muke samu daga Jihar Sakkwato na cewa Allah ya yi wa Mahaifiyar shugaban hukumar Zakka na Jihar Malam Muhammad Lawal Maidoki (sadaukin sakkwato) rasuwa. Za a yi Sallar Jana’izata da Yammacin nan ranar Laraba …
Read More »Allah Ya Yi Wa Tony Momoh Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Tony Momoh Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Labarin da ke shigo mana a yanzu a cikin dakinmu na labarai na cewa Allah ya yi wa Yarima Tony Momoh tsohon dan jarida kuma da siyasa Rasuwa. Shi dai marigayin ya taba zama ministan yada labarai da al’adu a …
Read More »Gwamnatin Jihar Sakkwato Na Kokarin Magance Matsalar Cutar Da Ta Bulla – Tambuwal
Gwamnatin Jihar Sakkwato Na Kokarin Magance Matsalar Cutar Da Ta Bulla – Tambuwal Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal, CFR Mutawallen Sakkwato ya bayyana cewa a madadin Gwamnati da kuma daukacin al’ummar Jihar, yana bayyana bakin cikinsa da jajantawa iyalai da yan uwan wadanda suka rasa …
Read More »Allah Ya Yi Wa Kanar Aminu Isa Kontagora Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Kanar Aminu Isa Kontagora Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Sakataren Gwamnatin Jihar Neja Ahmed Ibrahim Matane ya bayyana kaduwarsa da jin rasuwar tsohon Gwamnan Jihohin Kano da Benuwai kanar Aminu Isa Kontagora, ritaya. Kanar Aminu Isa Kontagora ya rasu ne a Abuja bayan fama da gajeruwar rashin …
Read More »Allah Ya Yi Wa Tsohon Mataimakin Mai Bayar Da Shawara A Fadar Shugaban Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Tsohon Mataimakin Mai Bayar Da Shawara A Fadar Shugaban Rasuwa Kamar yadda muka samu bayani daga Jihar Kaduna a yau ne Allah ya yi wa Ambasada Adamu Muhammed rasuwa . Kafin rasuwar Ambasada Adamu Muhammed shi ne ya yi wa tsofaffin shugabannin Nijeriya guda hudu aiki …
Read More »Allah Ya Yi Wa Shaikh Ahmad Lemu Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Shaikh Ahmad Lemu Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda aka samu sanarwa daga Nuruddeen Lemu a madadin iyalan Shaikh Dokta Ahmad Lemu cewa Allah ya yi masa Rasuwa a safiyar yau a garin Minna na Jihar Neja a tarayyar Nijeriya. Kamar dai yadda sanarwar ta bayyana …
Read More »Tsohon Shugaban Kasar Nijar Tandja Mamadou Ya Rasu
Imrana Abdullahi A cikin wata sanarwa ce da aka karanta a kafar talabijin ta gwamnatin jamhuriyar Nijar ta bayyana rasuwar tsohon shugaban kasar malam Tandja Mamadou. Tuni dai gwamnatin kasar karkashin jagorancin shugaban Issoufou Mahamadou ta mika sakon ta’aziyarta ga ‘yan kasar da iyalan tsohon shugaban kasar tare da ayyana …
Read More »Allah Ya Yi Wa Alhaji Balarabe Musa Rasuwa
Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu a halin yanzu daga cikin garin Kaduna na cewa tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Kaduna Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa, ya rasu. Bayanin rasuwar tasa ya fito daga tsohon ssnatan yankin Kaduna ta tsakiya kwamared Shehu Sani da ya rubuta sanarwar mutuwar a shafinsa na tuwita …
Read More »Allah Ya Yi Wa Dan Iyan Zazzau Yusuf Ladan Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Dan Iyan Zazzau Yusuf Ladan Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Allah Ya Yi Wa Alhaji Yusuf Ladan Dan Iyan Zazzau rasuwa, ya rasu ne bayan yar gajeruwar rashin lafiya ya rasu ne da safiyar yau Talata a gidansa da ke layin Maiduguri cikin garin Kaduna. Mai shekaru …
Read More »Allah Ya Yi Wa Ali Kwara Azare Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Ali Kwara Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da ke fitowa daga Jihar Bauchi na cewa Allah ya yi wa fitaccen mafaraucin nan da ke kama yan fashi da makami Alhaji Ali Kwara rasuwa. Alhaji Lamara Garba Azare wanda ya bayyana cewa sun yi makarantar sakandare tare …
Read More »