….Shekaru 20 Masu Albarka tare da gaskiya da tsare Amana Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Dauda Lawal Dare ya bayyana murna tare da farin cikinsa bisa irin yadda Mai shari’a Bello Muhammad Shinkafi, ya cika shekaru Ashirin ya na Alkalanci bisa gaskiya da adalci a Jihar Zamfara. Alhaji …
Read More »Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi Jagoran Raya Addinin Musulunci
Daga Imrana Abdullahi A kokarin sa na ci gaba da raya addinin musulunci Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya bayar da umarnin rushe wani masallaci a garin Shanawa da ke cikin karamar hukumar Shinkafi a Jihar Zamfara domin kara raya addinin musulunci a yankin da Jihar Zamfara baki daya. Bayanan da …
Read More »BURIN MU SARKIN SHANU DA MATAWALLE KAWAI
Kowama ya faɗi, idan dai matawalle ya koma,Kowama ya faɗi idan Sarkin Shanu ya zama shugaban karamar hukumar Shinkafi. Al’ummar Jahar Zamafar da kuma al’ummar ƙaramar hukumar mulkin shinkafi za su yi mamaki cewar da nayi kowa ya faɗi idan dai matawalle da sarkin Shanu suka ci zaɓe,dalilina a nan …
Read More »YAN ASALIN SHINKAFI MAZAUNAN KADUNA SUN KAI WA SULEIMAN SHINKAFI ZIYARA A KADUNA
IMRANA ABDULLAHI DAGA KADUNA Yayan kungiyar yan asalin karamar hukumar Shinkafi mazauna Kaduna sun kaiwa Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi ziyarar ban girma domin kara karfafa dankon zumunci. Sa yake gabatar da jawabi Shugaban Kungiyar Hassan Sa’adu, cewa ya yi sun yi wannan shawara ne na …
Read More »Zan Iya Sadaukar Da Rayuwata Saboda Matawalle – Dokta Suleiman Shinkafi
Imrana Abdullahi Daga Shinkafi Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, mai bayar da shawara ga Gwamnan Jihar Zamfara a kan harkokin hulda da kasashen waje da kuma cikin gida ya bayyana cewa zai iya sadaukar da rayuwarsa saboda kare martaba da mutuncin Gwamna Muhammadu Bello Matawalle. Gwamna Muhammadu Bello Matawalle, mutum ne …
Read More »Babu Wata Jam’iyya Sai APC A Shinkafi – Halilu Bama
Imrana Abdullahi Daga Shinkafi Shigaban jam’iyyar APC reshen karamar hukumar shinkafi Alhaji Ibrahim Halilu Bama, ya bayyana cewa a iya saninsu babu wata jam’iyya a karamar hukumar Shinkafi sai APC kawai. Halilu Bama ya bayyana hakan ne a lokacin da yake gabatar da jawabinsa a wajen wani kwarya kwaryar taron …
Read More »BA ZAN YAUDARE KU BA – SULEIMAN SHINKAFI
….Daga Zuwan Suleiman Shu’aibu Shinkafi APC Ta Canza Baki Daya – Jam’iyyar APC IMRANA ABDULLAHI Daga Shinkafi Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya yi kira ga daukacin yayan jam’iyyar APC da su bashi hadin kai da goyon baya domin al’amura su gyaru a karamar hukumar Shinkafi. Ya bayyana hakan ne a …
Read More »Dokta Suleiman Ya Ba Maberaya Taimakon Kudi
…..Kuri’ar Maberaya Mun Baka, inji Musa Gwari IMRANA ABDULLAHI DAGA SHINKAFI Rashin adalcin karamar hukuma ne ace daga Maberaya zuwa Shinkafi ba hanya don haka nesa ta zo kusa za mu share maku hawaye al’ummar wannan gari na Maberaya. An yi shugabanni da yawa me yasa ba su gyara hanyar …
Read More »ZAMFARA SA BILATERAL AND MULTILATERAL AFFAIRS ORGANIZES TALENT SHOW TO DISCOVER YOUTHS WITH POTENTIALS
The office of the Special Adviser to the Zamfara state Governor on Bilateral and Multiletaral Affairs Dr. Suleiman Shuaibu Shinkafi is to organize a talent show, aimed at identifying the talented Youths who will be assisted to develop their skills for peace, unity and progress of the state. …
Read More »DOKTA SULEIMAN SHU’AIBU SHINLAFI NAGARI NA KOWA
DAGA IMRANA ABDULLAHI SAKAMAKON irin kokari da aiki tukuru wajen ganin ya inganta rayuwar al’umma a Jihar Zamfara mai ba Gwamna Shawara a kan harkokin hulda da kasashen waje Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya kara Daura dammarar ci gaba da kwazon aiki domin ganin tafiyar Gwamna Bello Muhammad Matawalle ta …
Read More »
THESHIELD Garkuwa