Wasu ‘yan kungiyar Oodua Nation (Yoruba Agitators) sun yi garkuwa da gidan rediyon Amuludun FM 99.1 da misalin karfe 6 na safiyar Lahadi a Ibadan. Gidan rediyon na daya daga cikin na gwamnatin tarayya da kuma hukumar gidan rediyon tarayyar Najeriya FRCN. Sai dai An kama biyar daga cikinsu da …
Read More »SULHU ALKAIRI NE – YUSUF DINGYADI
BOLA Tinubu da yaronsa na siyasa Rauf Aregbesola sun dai dai ta da juna, sun amince da yi wa juna uzuri saboda manufa ta ci gaban yankinsu bayan shugabanni da sarakuna na kabilar Yarbawa sun shiga tsakani a asirce da baiyane. Hakan na faruwa a dai-dai lokacin da …
Read More »Bamu Amince Da Nadin Sarkin Yarbawan Doka Ba – Masarautar Zazzau
Mustapha Imrana Abdullahi Majalisar masarautar Zazzau ta bayyana cewa ba ta amince da wani nadin da aka yi wa Mista Isiaka Asalaye a matsayin Sarkin Yarbawan Doka a karkashin Gundumar Doka cikin karamar hukumar Kaduna ta Arewa ba a Jihar Kaduna. Bayanin hakan ya fito ne daga ofishin yada labarai …
Read More »Kungiyar Yarbawa Ta Tsame Kanta Daga Kiraye Kirayen A Raba Kasa
Kungiyar Yarbawa Ta Tsame Kanta Daga Kiraye Kirayen A Raba Kasa Mustapha Imrana Abdullahi Shugabannin kungiyar jindadi da walwalar al’ummar Yarbawan Nijeriya baki daya da ke da babbar hedikwatarsu a garin Ibadan sun fito fili sun tsame kansu a kan kiraye kirayen da wani ya yi cewa al’ummar Yarbawa su …
Read More »An Yi Tir Da Kalaman Gwamna Samuel Ortom
An Yi Tir Da Kalaman Gwamna Samuel Ortom …..Gwamna Samuel Ortom Na Banuwai Na Kan Garwashin Wuta Mustapha Imrana Abdullahi Kungiyar matasan Nijeriya da ke kokarin fadakarwa tare da wayar da kan al’umma ta Nijeriya ta yi Tir da Allah wadai da irin kalaman Gwamnan Jihar Banuwai da ya Jefa …
Read More »