Home / Tag Archives: zabe

Tag Archives: zabe

Hukumar Zabe Ta Dage Zabe A Kaduna

Mustapha Imrana Abdullahi Hukumar Zaben kananan hukumomi ma8 zaman kanta a Jihar Kaduna ta sanar da dage zaben kananan hukumomi zuwa ranar 4 ga watan Satumba,2021. Shugabar hukumar Dokta Saratu Binta Dikko – Audu ce ta sanar da hakan a wajen taron masu ruwa da tsaki a kan harkokin zaben, …

Read More »

An Yi Taron Lallashi Da Ban Hakuri A Mazabar Kujama

An Yi Taron Lallashi Da Ban Hakuri A Mazabar Kujama Mustapha Imrana Abdullahi Yayan jam’iyyar APC na mazabar Kujama da ke karamar hukumar Chikun a Jihar Kaduna sun yi taron lallashin yayan jam’iyyar domin kowa ya taho a hada kai ta yadda za a samu nasarar lashe zaben shugaban karamar …

Read More »

Ba Za Mu Bayar Da Ranar Zabe Ba – Wusono

Mustapha Imrana Abdullahi Sakataren jam’iyyar PDP reshen Jihar Kaduna Alhaji Ibrahim Aliyu Wusono ya bayyana cewa su a matsayinsu na yayan PDP a Jihar Kaduna ba za su bayar da wata ranar yin zaben kananan hukumomi kamar yadda hukumar zabe ta SIECOM ta bukace su su yi ba. Ibrahim Aliyu …

Read More »