Home / Tag Archives: Zamafara

Tag Archives: Zamafara

A FITO A ZABI JAM’IYYAR APC – ABDUL’AZEEZ A. YARI

….Zan Yi Bakin Kokari Na Wajen Kawo Ci Gaba DAGA IMRANA ABDULLAHI Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara kuma zababben Sanata karkashin jam’iyyar APC Abdul’azeez Abubakar Yari, ya bayyana cewa zai yi iyakar kokarinsa wajen kawo ci gaban kasa tare da al’ummarta baki daya. “Kamar yadda na rika fadi a lokacin gangamin …

Read More »

BURIN MU SARKIN SHANU DA MATAWALLE KAWAI

Kowama ya faɗi, idan dai matawalle ya koma,Kowama ya faɗi idan  Sarkin Shanu ya zama shugaban karamar hukumar Shinkafi. Al’ummar Jahar Zamafar da kuma al’ummar ƙaramar hukumar mulkin shinkafi za su yi mamaki cewar da nayi kowa ya faɗi idan dai matawalle da sarkin Shanu suka ci zaɓe,dalilina a nan …

Read More »