Home / Tag Archives: Zamfara (page 26)

Tag Archives: Zamfara

Jihar Zamfara na neman Taimako Daga TETFUND

Gwamnatin Jihar Zamfara ta roki asusun tallafawa manyan makarantu (TETFund) da ya taimaka domin bunkasa harkar ilimi a jihar. Gwamnan jihar Zamfara, Dakta Dauda Lawal ne ya yi wannan roko a wata ziyarar da ya kai wa babban sakataren hukumar, Sonny Echono, ranar Juma’a a Abuja, inda ya ce Zamfara …

Read More »

GWAMNA DAUDA LAWAL ZAI HADA GWIWA DA KUNGIYAR TARAYYAR TURAI (E.U) DOMIN GYARA ILIMI, TSARO, LAFIYA, SAMUN RUWA, KARFAFA MATASA, CI GABAN BIRNI DA KARKARAR  JAHAR ZAMFARA

Daga Imrana Abdullahi A kokarinsa na ganin an ceto Jihar Zamfara, daga halin da take ciki gwamna Dokta Dauda Lawal ya gana da jakadiyar tarayyar Turai a Najeriya, Samuela Isopi a ofishinta, a wani yunkuri na neman karin tallafi ga jihar ta bangarori da dama. Bauanin hakan na kunshe ne …

Read More »

HUKUMAR UNICEF ZA TA ZUBA JARI A JIHAR ZAMFARA 

Daga Imrana Abdullahi BIYO BAYAN IRIN KOKARIN DA GWAMNAN JIHAR ZAMFARA KEYI NA GANIN JIHAR TA SAMU ZAMA DA KAFAFUNTA YASA A YANZU HUKUMAR UNICEF TA AMINCE DA KARA ZUBA JARI DOMIN INGANTA AL’AMURAN LAFIYA, ILIMI DA KUMA CI GABAN MATA. Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Dauda Lawal ya tabbatar wa …

Read More »