Home / Tag Archives: Zamfara (page 27)

Tag Archives: Zamfara

AN MIKAWA KOTU MOTOCIN MATAWALLE – YAN SANDA

 Duk motocin da rundunar ‘yan sandan Jihar Zamfara ta kwace daga hannun tsohon gwamnan jihar, Bello Matawalle, an mikawa kotu ne a ranar Asabar. Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, ASP Yazid Abubakar, ya tabbatar da faruwar lamarin a ranar Asabar din da ta gabata ta …

Read More »

ABUBUWAN DA TALAKAWAN ZAMFARA KE BUKATA – NAFARU

HONARABUL BASHIR NAFARU, Talatar Mafara da ke cikin Jihar Zamafara ya bayyana irin abubuwan da talakawan Jihar ke bukata wajen sabuwar zababbiyar Gwamnati karkashin jagorancin Gwamna Dokta Dauda Lawal. Honarabul B Nafaru, ya ce bayan mika cikakkiyar godiya ga Allah madaukakin sarki da ya ba su wannan Gwamnatin, “abu na …

Read More »

AN KASHE MUTANE 26 A JIHAR ZAMFARA

Daga Imrana Abdullahi Wadansu ina da kisa  da ake kyautata zaton cewa ‘yan ta’adda ne sun kai wani mummunan sabon hari kan manoma a wasu ƙauyukan Jambako, Sakida da Saulawa na Ƙaramar Hukumar Maradun da ke Jihar Zamfara kuma sun  kashe mutum 25. Kamar yadda rahotannin suka tabbatar Wani ganau …

Read More »