Usman Baba Pategi, wanda aka fi Sani da ‘Samanja’ ya rasu ne a Kaduna
Ya rasu ya na da shekaru 81 a duniya.
Za’a yi Jana’izarsa a gidansa da ke Kabala Coustain cikin garin Kaduna da karfe 10 na Safiyar nan
Tags Samanja
S. Adamu, Sokoto A new GOC for the 8 Division Nigerian Army, Sokoto , appointed …