Related Articles
Ssrkin Zazzau Dokta Shehu Idris Ya Rasu
Mustapha Imrana Abdullahi
Wata majiya a fadar mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Dokta Shehu Idris ta shaida mana cewa hakika Allah ya yi ma Sarkin rasuwa.
Kamar dai yadda majiyar ta shaida mana cewa Sarkin ya rasu ne a babban asibitin sojoji da le 44 cikin garin Kaduna.
Zamu kawo maku karin bayani nan gaba kadan.