Related Articles
Wata Kotu Ta Saki Olise Metu Na PDP
Mustapha Imrana Abdullahi
Bayanan da suke fitowa daga bangaren jam’iyyar PDP na bayanin cewa tsohon kakakinta Olise metu yanzun nan ya fito daga gidan Yari.
Kamar dai yadda muka samu labarin cewa kotun ta yi a sake shari’ar.
Zamu kawo maku karin bayani nan gaba kadan…