By IMRANA M ABDULLAHI Kaduna state Nigeria Labour Congress chairman Comrade Ayuba Magaji Suleiman, has called on all the workers in the state to make sure they get their PVCs that is going to enable them to cast their votes during 2023 general election. He makes the …
Read More »Sakamakon Zaben Osun Manuniya Ce Ga APC – Inji Dokta Ayu
Daga IMRANA ABDULLAHI Kaduna Shugaban jam’iyyar PDP na kasa Dokta Iyorchia Ayu ya bayyana farin cikinsa da irin yadda al’ummar Jihar Osun suka fito kwansu da kwarkwatarsu baki daya suka ba jam’iyyar PDP hadin kai da goyon baya wanda sakamakon hakan suka samu gagarumar nasara. Dokta Iyorchia Ayu, ya bayyana …
Read More »KATIN ZABE NE ZAI KAREWA MA’AIKATA MUTUNCINSU – AYUBA MAGAJI SULEIMAN
DAGA IMRANA ABDULLAHI Kwamared Ayuba Magaji Suleiman, shugaban kungiyar Kwadago ta kasa (NLC) reshen Jihar kaduna ya yi kira ga daukacin ma’aikata da su fito kwansu da kwarkwatarsu domin tabbatar da yin katin Jefa kuri’a da zai ba su damar zaben shugabannin da za su jagorance su a kowane irin …
Read More »Mai Mala Buni: a serial rescuer
By Salisu Na’inna Dambatta This paragraph trailed the headline news in several outlets last weekend: “The Negotiator between the Federal Government and attackers of Abuja-Kaduna train victims, Malam Tukur Mamu, on Monday (July 11, 2022) evening, revealed that the Yobe State government played a crucial role in …
Read More »Zulum allots 259 houses, N110 million to Borno police
… IGP calls Governor’s support enormous Borno State Governor, Babagana Umara Zulum, on Thursday in Maiduguri, announced government’s allocation of 259 houses and the release of N110m to the Nigerian Police Force in the state. Zulum made the announcement during the commissioning of Borno’s branch of the …
Read More »Tinubu/Shettima To Win Presidential Election With A Landslide: Dr. Nasir Musa.
Northwest Zonal Coordinator for Tinubu Door to Door Ambassadors, Dr. Nasir Saidu Musa has predicted a landslide victory for APC under Asiwaju Bola Ahmed Tinubu and Senator Shettima ticket in next year’s Presidential election. He gave the assurance in a Press Release made available to journalists in Kaduna. …
Read More »Kungiyar Matasan Borno (BOYIC) Na Goyon Bayan Kashim Shettima A Matsayin Mataimakin Tinubu
Daga Sani Gazas Chinade, Maiduguri Kungiyar matasan Borno (BOYIC) ta yi alkawarin nuna goyon bayan su dari bisa dari ga Kashim Shettima a matsayin mai rufa baya gaba dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) Bola Ahmed Tinubu don kaiwa ga nasara a zaben kasa da ke …
Read More »Muna Fatan A Samu Wanda Zai Dora A Inda Buhari Ya Tsaya – Ambarud Sani Wali
IMRANA ABDULLAHI An bayyana shugaban tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari a matsayin mai yin aiki tukuru domin kafa Najeriya kan ingantacciyar turbar sahihin ci gaba mai dorewa. Ambarud Yahya Sani Wali ce ta bayyana hakan lokacin da take ganawa da manema labarai a Daura. Ambarud Sani Wali, ta ce daman tun …
Read More »Haɗarin Mota Ya Lakume Rayukan Mutane 9, 11 sun Jikkata A Yobe.
Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Wani hadarin mota da aka yi da ya shafi wata mota kirar Golf da yara da ke dawowa daga gona a Kwarin Kwanta daura da hanyar Buni Gari-Bara a karamar hukumar Gujba cikin jihar Yobe, ya yi sanadiyyar mutuwar mutane tara da suka …
Read More »Atiku appoints Bappayo as Special Assistant for Business Community (North-East Zone)
Former Vice President of Nigeria and presidential candidate of the Peoples Democratic Party (PDP) in the 2023 election, Atiku Abubakar has approved the appointment of Dr. Ali Bappayo Adamu as his Special Assistant, Business Community (North-East zone). Ina statement Signed Paul Ibe Media Adviser to Atiku Abubakar Presidential …
Read More »
THESHIELD Garkuwa