The renowned Muslim cleric , sheick Dr Ahmed abubakar gumi has restated the need for continued religion tolerance among the adherence of different faith base organization across the country, He made the call when he received Pastor yohanna buru ,the general overseer of christ evangelical and life intervention ministry sabon …
Read More »BURIN MU TAIMAKAWA MARAYU DA MARASA GALIHU – USMAN ZAKARIYYA
IMRANA ABDULLAHI Sanata Uba Sani, mai wakiltar yankin Kaduna ta tsakiya, ya yi kira ga daukacin al’umma da su mayar da hankali wajen taimakawa marayu da marasa galihu da ke cikin jama’a ta yadda al’amura za su ci gaba da inganta. Sanata Uba Sani, ya bayyana hakan ne a wajen …
Read More »GWAMNAN ZAMFARA YA FI KOWA KISHIN JIHAR – DOKTA SHINKAFI
IMRANA ABDULLAHI AN bayyana Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Muhammad Bello Matawalle, a matsayin wanda ya fi kowa kishin Jihar Zamfara tare da al’ummarta baki daya. Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, mai ba Gwamnan shawara a kan harkokin hulda da kasashen waje ne ya bayyana hakan lokacin da yake mayar da martani …
Read More »BA ZAMU AMINCE DA CIN MUTUNCIN YAN AREWA A JIHAR ONDO BA – SHATTIMA YERIMA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Kungiyar matasa masu tuntuba ta arewacin Najeriya (AYCF) ta gargadi Gwamnan Jihar Ondo, Rotimi Akeredelu “bisa iron yadda a kwanan nan aka rika gallazawa yan Arewa a Jihar”. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar da ke dauke da sa hannun shugaban kungiyar na …
Read More »CI GABAN NAJERIYA SAI MUN GYARA HALAYEN MU DA RIKE GASKIYA DA AMANA – INJINIYA KAILANI
SAKAMAKON ZARGE ZARGEN DA DIMBIN JAMA’A SUKE YI DAGA BANGAREN HAGU DA DAMA A KAN BATUN SHIGOWA DA GURBATACCEN MAI DAGA KASAR “BELGIUM” ZUWA NAJERIYA, INDA HAR YA KAI GA WASU NA ZARGIN CEWA ANA SON A RUFAWA WADANDA SUKA AIKATA WANNAN AIKIN NE SABODA ANA GUDUN KADA WADANDA SUKA …
Read More »Zulum gives N100m business grant to 152 youths who renounced thuggery
… To sponsor their 152 children in schools After organizing for them, one month of intensive practical training on entrepreneurship, Borno State Governor, Professor Babagana Umara Zulum on Friday presented N100m to 152 reformed youths who were prominent members of a violent political thuggery group code named …
Read More »Meet teenager who writes Holy Quran in 3 months
From Abubakar Sadiq System, Zaria Sumayyah Shu’aibu Salisu is an 18 year old teenager in Zaria who memorized and writes the Holy Quran up head. Born in Jega, Kebbi state , Sumayyah is the 3rd daughter of Nigerian-Saudi based Sheikh who returned to Nigeria after completing his …
Read More »SEN. MARAFA GIDA- GIDA SUPPORT GROUP THROWS ITS WEIGHT ON MATAWALLE SAYING MARAFA NOW ON HIS OWN
The renowned support group, Senator Marafa Gida Gida with Hajiya Hadiza Rufai Imam at the helms of its affairs has said that its impactive house-to-house campaign and awareness creation strategy will now be used for the benefit of governor Matawalle and the focused and recognized APC under the Chairmanship …
Read More »AGAIN, DAUDA LAWAL DARE LOSSES 2885 LOYALISTS TO MATAWALLE
One of Dauda Lawal Dare’s strong pillars and about 3,000 of his followers in Zamfara politics, Hon. Mujitaba Idris Dangote who is also the founder of Dangote Foundation, today declared his parting of ways from his former boss and godfather to join the recognized APC in the state led …
Read More »LIMAMIN KAFANCHAN Sheikh Adam Tahir, YA RASU YA NA DA SHEKARU 130
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Limamin babban masallacin garin Kafanchan a cikin Jihar Kaduna ya rasu ya na da shekaru 130. Kamar yadda muka samu bayani cewa Shaikh Tahir, ya rasu ya na da shekaru 130 kuma ya bar yaya 26,Jikoki 290 da jikaro 200. Mataimakin Limamin na Kafanchan, Alhaji Muhammad Kassim, …
Read More »
THESHIELD Garkuwa