Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari, ya amince da batun komawar ma’aikata wuraren ayyukansu a matakin Jiha da kananan hukumomin Jihar baki daya, saga ranar Litinin mai zuwa 8 ga wannan watan. Wannan na kunshe ne a cikin wata takardar da ta fito daga ofishin babban sakatare …
Read More »Dokta Garba Dantutture ya yi tuntubbe
A ‘yan kwanakin nan wasu faya-fayan bayanai da Dokta Garba Isiyaku Dantuture, Magatakardan Kwalejin Horas da Mallamai ta Tarayya (FCE) Katsina ya yi akan harkokun siyasa ya ke ta yawo a kafafen watsa labari na zamani. Kalaman da Dokta Garba Isiyaku ya yi sun biyo bayan wani taron karramawar da …
Read More »Judiciary Must Go Digital – Masari
Governor Aminu Bello Masari has emphasized that as the economy and governance have gone digital, the judiciary too must go digital in operation. Alhaji Aminu Bello Masari was speaking during the swearing in of an Acting Grand Khadi, Alhaji Muhammad Kabir and the solicitor and permanent secretary in the ministry …
Read More »Jihar Kaduna Abin Tausayi Ce – Mohammad Abubakar
Imrana Abdullahi An bayyana Jihar Kaduna a matsayin Jihar da ta zama abin tausayi sakamakon irin halin tattalin arzikin kasa da aka shiga. Tsohon Sakataren Ilimin karamar hukumar Kaduna ta Arewa Muhammad Abubakar ne ya bayyana hakan lokacin da yake ganawa da manema labarai a Kaduna. Ya ce halin da …
Read More »2023: Cin Zaben APC Akwai Mushkila – Injiniya Kailani
Imrana Abdullahi Wani Jigo a Jam’iyyar APC Injiniya Dakta Kailani Muhammad ya bayyana cewa in ba ayi gyara ba cin zaben jam’iyyar APC a shekarar 2023 akwai Muskila. Injiniya Kailani Muhammad ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa da manema labarai a Kaduna. Inda ya ce hakika idan …
Read More »Magatakardan Kwalejin Ilimin Gwamnatin Tarayya Ya Yi Amfani Da Ofishinsa Wajen Daukar Aiki Ba Bisa Ka’ida Ba A Jihar Katsina
Magatakardan Kwalejin Ilimin Gwamnatin tarayya da ke Katsina Garba Isyaku Dantunture a bayyana cewa a lokacin shugabancinsa ya dauki mutane aiki ba tare da ya sansu ba sai dai uyayensu kawai ya Sani. Ya kuma ce ya dauki a kalla mutane 20 saga Jihar Gombe duk kuma bai san su …
Read More »Kungiyar Taimakawa Jama’a Ta LMSDI Ta Taimakawa Mutane Da Abin Wanke Hannu
Shugabar Kungiyar Like Minds Social Development Innitiatives karkashin Hauwa’u Mai Jidda Jidda, ta shiga sako da Lungunan Kaduna inda suka taimakawa jama’a da abin wanke hannu domin tsaftace hannu a kawar da cutar Covid – 19 da ake kira da cutar Korona ga labarin nan a cikin hotuna yadda ayyukan …
Read More »Yakamata Babu Jinkai A Kan Munafunci, Yaudara Da Bakin Mulki – Tijjani Bambale
A koyaushe ina gaya wa mutane cewa cibiyoyin addini da dandalin siyasa ya kamata su rabu. Don haka yayin da nake fada wa mutane wannan, ni da kaina na ci gaba da kasancewa tare dasu. Bamu taba yin tunani mai zurfi game da matsayin abubuwa kamar mantuwa ko baiyane ko …
Read More »Ayi Koyi Da Masallacin Sultan Bello Kaduna – Na Barazil
Imrana Abdullahi Kaduna An yi kira ga Gwamnati da kuma sauran daukacin al’ummar musulmi duniya baki daya da su yi koyi da masallacin Sultan Bello da ke cikin garin kaduna. Kiran ya fito ne daga bakin shugaban kungiyar masu sayar da motoci reshen Jihar Kaduna Alhaji Ahmad Nabirazil ne ya …
Read More »Allah Ya Yi Wa Mai Kanti Baru Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Mai Kanti Baru Rasuwa Bayanan da muke samu daga tarayyar Nijeriya na cewa Allah ya yi wa tsohon shugaban kamfanin NNPC Dakta Mai Kanti Baru rasuwa. Alhaji Dakta Mai Kanti Baru kafin rasuwarsa shi ne shugaban hukumar NNPC da ya sauka kwanan nan A lokacin da …
Read More »