Imrana Abdullahi Daga Shinkafi A kokarin ganin an samu manyan Gobe masu ilimi da sanin yakamata a cikin al’umma yasa Sarkin Shanun Shinkafi na farko Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya shirya gasar mahawara tsakanin makarantun Yan mata na Jeka ka Dawo da ke karamar hukumar Shinkafi A jawabinsa da ya …
Read More »GOBARA TA KONE MAKARANTAR LIMAN SA’IDU FUNTUWA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI BAUANAN da muke samu daga cikin garin Funtuwa Jihar Katsina sun tabbatar mana cewa wata mummunar Gobara ta Kone kusan dukkan shahararriyar makarantar Liman Sa’idu da ke Unguwar Dutsen reme. Ita dai wannan makarantar ta Liman Sa’idu Funtuwa ita ce ta farko da aka fara ginawa da …
Read More »Ya Dace Mutane Su Rika Yi Dai- dai Ruwa Dai Dai Tsaki – Masari
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya yi kira ga daukacin al’umma da su rika gudanar da al’amuran rayuwa tare da fahimtar cewa akwai bukatar sadaukarwa domin samun ci gaba. Masari ya bayyana hakan ne a lokacin da yake tattaunawa da kafar yada labarai ta gidan …
Read More »SAKON MAULUD DAGA KHADIMUL ISLAM, GWAMNA BALA MUHAMMAD ABDULKADIR NA JIHAR BAUCHI.
A RANA IRIN TA WANNNAN LOKACI 2021 MUNA TAYA DAUKACIN AL’UMMAR MUSULMAI MURNAR ZAGAYOWAR HAUHAWAR FIYAYYEN HALITTA (SAW) WADDA YAZO A RANAR TALATA 19|10|2021 (11|RABI’UL AWWAL 1443) Da sunan Allah mai rahma mai jin kai, mamallakin duniya, Yadda da aminci su tabbata ga Annabi Muhammad SAW da Iyalan Gidansa. …
Read More »Yan Aji 3 Na Karamar Sakandate Za Su Koma Makaranta A Kaduna
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana cewa yan aji uku na makarantar karamar Sakandare a Jihar Kaduna za su koma makaranta domin rubuta jarabawar hukumar jarabawa ta Kasa da ake cewa ( NECO BECE) Kwamishinan ilimi na Jihar Kaduna Dokta Shehu Usman Muhammad ne ya sanar da hakan …
Read More »Farfesan Ilmin Arabiya Ya Bukaci A Kwace Lasisin Jardar Sahara Reporters
Wani Farfesan ilmin Arabiya, Farfesa Mohammed Shafiu Abdullahi ya bukaci hukumomin da abin ya shafa da su hanzarta kwace lasisin wallafa jaridar Sahara Reporters bisa kokarin su na raba kan al’uma, haddasa fitina da kuma batanci ga Annabi Muhammad (SAW). Ya nuna wannan bukata ne sailin da take tofa …
Read More »Za A Yi Mukabala Tsakanin Abdul’jabbar Da Malaman Kano Ranar 10 Ga Wata
Mustapha Imrana Abdullahi Kwamishinan ma’aikatar harkokin addini na Jihar Kano Muhammad Tahar Adamu, ya bayyana cewa an Sanya ranar Asabar 10 ga wannan watan da muke ciki ta zama ranar da za a yi mukabala tsakanin Malaman addinin musulunci da kuma Abduljabbar Muhammad Nasiru Kabara, bisa zargin da ake yi …
Read More »Makarantar Cherry Hearts Ce Za Ta Taimakawa Najeriya Da Afirka Baki Daya – Rabi’u Musa
Mustapha Imrana Abdullahi Honarabul Alhaji Muhammad Rabi’u Musa, shugaban Gidauniyar Almuharram da ke aikin kula da taimakon mabukata musamman marayu da marasa galihu ya bayyana makarantar Cherry hearts da cewa wuri ne da ake kokarin gina al’umma da nufin samun manyan gobe da za su yi wa kasa ayyukan ci …
Read More »An Rufe Makarantar Nuhu Bamalli Da Ke Zariya
Imrana Abdullahi Sakamakon irin matsalar kai harin da yan bindiga suka yi makarantar Nuhu Bamalli da ke Zariya inda aka rasa rayuwa tare da kwashe wadansu dalibai ya sa hukumar makarantar ta sanar da Dakatar da harkokin ilimi na koyo da koyarwa baki daya har sai illa masha Allahu. A …
Read More »Gwamna Zulum Ya Bayar Da Umarnin Daukar Nauyin Dalibai 100 Su Karanta Kimiyyar Kididdigar Gine gine
Gwamna Zulum Ya Bayar Da Umarnin Daukar Nauyin Dalibai 100 Su Karanta Kimiyyar Kididdiga Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin ganin Jihar Borno ta ci gaba da samun kwararrun masana a kan harkokin Gine ginen gidaje domin amfanar yan asalin Jihar Gwamna Babagana Umara Zulum ya bayar da umarnin daukar nauyin …
Read More »