Imrana Abdullahi Wani fitaccen dan jarida mai sharhi a kan al’amuran yau da kullum masanin kimiyyar siyasa kuma Malamin jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya Malam Isma’il Shehu ya zama Firofesa an dai nada shi wannan matsayi ne a kwanan nan. Hakan tasa yan uwa da abokan arziki ke taya …
Read More »Muna Kwana Da Tashi Da Matsalar Ilimi A Jigawa – Gwamna Badaru
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Badaru Abubakar ya bayyana cewa babbar matsalar da suke kwana da tashi da ita itace ta inganta harkar ilimi a Jihar Jigawa. Gwamna Badaru Abubakar ya bayyana hakan ne a cikin wani shirin tattaunawa na rediyon bbc hausa. Gwamnan ya ce ta yaya …
Read More »Jihar Zamfara Ce Matattara Almajirai – Gwamna Matawallen Maradun
Imrana Abdullahi A lokacin da wadansu Gwamnoni a tarayyar Nijeriya ke kokarin raba Jiharsu da batun almajiranci sai ga Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Bello Mohammed Matawallen Maradun Maradun shelar kiran dukkan wanda aka kora daga inda sule da su zo Jihar Zamfara a ba su masaki. Gwamnan ya bayyana hakan …
Read More »Kungiyar Tsofaffin Daliban Kaduna Poly Sun Tallafawa Mutanensu
Daga Dattijo Abdullahi Kungiyar tsofaffin daliban makarantar kwalejin kimiyya da fasaha ta Kaduna sun Tallafawa wasu daga cikin tsofaffin daliban da kayan abinci domin rage masu radadin zaman gida da ake ciki sakamakon cutar Korona bairus. Da yake jawabi a wajen taron rabon kayan abincin da aka rabawa mutane 105 …
Read More »Kungiyar Kwadago Ta Bukaci A Biya Ma’aikata Hakkinsu
Shugaban Kungiyar kwadago ta kasa reshen Jihar Kaduna Kwamared Ayuba Magaji Suleiman, ya yi kira ga Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El – Rufa’i, da ta biya ma’aikatan kananan hukumomi dubu 21 da Malaman makaranta da aka sallama daga aiki harkokinsu. Kwamared Ayuba Suleiman, ya yi wannan …
Read More »Za A Koyar Da Yan Firamare Ta Rediyo A Kaduna
A kokarin ganin an ci gaba da bayar da ilimi ga yara a makarantun Firamare da ke Jihar Kaduna hukumar samar da ilimin bai daya ta Jihar ta fitar da tsarin jadawalin koyar da daliban Firamare da kafar yada Labaran rediyon Jihar Kaduna. Wannan jadawalin koyar da daliban na dauke …
Read More »Ga Jadawalin Yadda Koyarwa Ta Rediyo Zai Kasance A Kaduna
Imrana Abdullahi A kokarin Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i, na ganin ba a bar daliban da ke karatu a makarantun sakandare Jihar ba musamman masu karatu a ajin karshe na sakandaren da za su rubuta jarabawar fita. Hakan ne yasa Gwamnatin samar da wani tsarin …
Read More »Za A Fara Koyar Da Dalibai Ta Rediyo A Kaduna
Daga Imrana Abdullahi kaduna A cikin wata sanarwar da ma’aikatar ilimin Jihar Kaduna ta fitar na cewa tuni sun kammala shirin fara koyar da yara dalibai musamman wadanda suke aji uku na babbar sakandare cewa za a fara koyar da su darussa ta hanyar amfani da Rediyon Jihar Kaduna a …
Read More »Gwamna Tambuwal Ya Bayar Da Umarnin Rufe Makarantu Na Kwanaki 30
Imrana Abdullahi Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na Jihar Sakkwato ya bayar da umarnin rufe makarantu baki daya har na tsawon kwanaki Talatin Batun rufe makarantun zai fara ne daga ranar Litinin mai zuwa 23 ha watan Maris, 2020. Daukar wannan mataki dai ya samo asali ne daga irin taron da …
Read More »GWAMNA BADARU YA YABAWA DANMAJALISA MAGAJI DA’U ALIYU
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya bayyana samun hadin kai tsakanin ‘yan majalisun dokoki na kasa da ke jihar a matsayin abin da ya haifar da mai ido ta hanyar kawo ayyukan gwamnatin tarayya zuwa jihar Jigawa. Gwmnan ya yi wannan tsokaci ne lokacin da ya jagoranci bikin …
Read More »