Home / KUNGIYOYI (page 7)

KUNGIYOYI

AN KADDAMAR DA SHUGABANNIN KUNGIYAR NAMCON A KADUNA

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI A kokarin da kungiyar koyawa jama’ a Noman zamani ta kasa (National Agricultural Mechanization Cooperative Society) NAMCON ke yi domin bunkasa tattalin arzikin kasa kungiyar ta kaddamar da shugabannin ta da za su rike ragamar al’amuran a Jihar Kaduna. Kamar yadda shugaban NAMCON na kasa Dokta Aliyu …

Read More »