Daga Imrana Abdullahi Dokta Sulaiman Shuaibu Shinkafi, sanannen dan Gwagwarmaya ya bayyana cikakken goyon bayansa ga Kasar Palasdinu da al’ummar Palasdinawa, inda ya kafa tutar kasar Palasdinu a gidansa da ke unguwar Badarawa cikin garin Kaduna da ke arewacin tarayyar Najeriya. Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi ya kuma yi kira ga …
Read More »A Bari Jama’a Su Mallaki Bindigu Irin AK 47, RPG – Dikko Radda
An yi kira ga Gwamnatin Najeriya da ta bari yan kasar su mallaki bindigu domin su kare kawunansu daga yan bindiga masu sata da kisan jama’a ba gaira ba dalili Wannan tunani da kira ya fito ne daga bakin Gwamnan Jihar Katsina Dokta Dikko Umar Radda a lokacin da yake …
Read More »Gwamnan Jihar Kaduna Ya Amince Da Fitar Da Naira Biliyan 3.1 Domin Biyan Kudin Wadanda Suka Ajiye Aike Da Biyan Kudin Wadanda Suka Mutu
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya amince da fitar da kudi Naira Biliyan 3.1 don biyan kudin wadanda suka ajiye aiki (gratuity) da wadanda suka yi ritaya da kuma na wadanda suka mutu ga iyalan wadanda suka mutu a karkashin tsarin fayyace fa’ida da tsarin fansho. Sanarwar da Babban …
Read More »“Gwamnan Zamfara Ya Yi Gaggawar Ajiye aikinsa Ko Ya Fuskanci Kotun Duniya”
….Muna Son A Sanya Dokat Ta Baci A Jihar Zamfara Gamayyar kungiyoyi masu zaman kansu da ke fafutukar kare hakkin jama’a, karkashin jagorancin African Youth For Conflict Resolution And Prevention sun yi kira ga Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ta hanzarta daukar matakin ceton dimbin …
Read More »Hukumar Kiyaye Hadurra Za Ta Fara Gagamin Wayar Da Kan Jama’a Na Karshen Shakara A Jihar Kaduna
Daga Imrana Abdillahi Kwamandan rundunar hukumar kiyaye hadurra ( FRSC) ta kasa reshen Jihar Kaduna Kabiru Yusuf Nadabo, ya bayyana cewa tuni sun shirya tsaf domin gudanar da gangamin wayar da kan daukacin jama’a game da ayyukan da suke yi musamman a karshen watanni hudu na shekara har zuwa …
Read More »Gwamnan Katsina Ya Nada Shugabannin Rediyo Da Talbijin Na Jihar Katsina
Daga Imrana Abdullahi Gwamna Dikko Umar Radda na jihar Katsina ya amince da nadin Abba Dayyabu Safana da Abba Zayyana a matsayin sabbin manyan manajojin gidan rediyo da talabijin na jihar. Hakazalika, Gwamna Dikko Umaru Radda ya kuma amince da nadin Shafi’u Abdullahi a matsayin sabon Babban Darakta na …
Read More »Gwamna Radda Ya Koka Da Cewa 22 LGAs Marasa lafiya A Katsina
Gwamnan jihar Katsina, Dakta Dikko Umar Radda ya koka kan matsalar tsaro a jihar Katsina, inda ya ce kananan hukumomi 22 daga cikin 34 da ke jihar ba su da lafiya sakamakon dimbin matsalar tsaron da ake fama da shi. Gwamna Radda ya bayyana haka ne a lokacin da ya …
Read More »An Yi Walimar Taya Soja Abdurrahman Abdullahi Shinkafi Murnar Zama 2nd Lieutenant A Kaduna
Daga Imrana Andullahi Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Mahmuda Aliyu Shinkafi, yi wa Allah godiya ya yi da Abdurrahman marigayi Farfesa Abdullahi Muhamamd Shinkafi ya samu ya kammala kwas mai wahala daga makarantar horon Sojoji ta NDA Kaduna abin da ya bayyana da cewa hakan babbar alamace da ke nunin cewa …
Read More »Matakin Da Na Dauka Na Barin PDP Ne Mafi Alkairi A Yanzu – Muktar Ramalan Yero
Daga Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Alhaji Dokta Ramalan Yero ya bayyana cewa matakin da ya dauka na barin PDP ne abu mafi alkairi musamman a gare shi da magoya bayansa baki daya. Muktar Ramalan Yero ya bayyana hakan ne a wani sakon murya da aka aike mana ta …
Read More »Maulud: Sanata Adamu Ya Taya Musulmi Murnar Bikin Maulidin Annabi Muhammadu (S.A.W)
Daga Imrana Abdullahi Sanatan da ke wakiltar al’ummar yankin Kaduna ta tsakiya a Jihar Kaduna ya bukaci daukacin musulmai da du yi koyi da halayen fiyayyen halitta Annabi Muhammadu (S.A.W). Sanata Lawal Adamu Usman da ake yi wa lakabi da Mista LA, ya yi wannan kiran ne a cikin wata …
Read More »