Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Adamawa Honarabul Ahmadu Umaru Fintiri ya kafa dokar hana fita ta sa’o’i 24 a jihar, daga nan zuwa ranar Lahadi 30 ga Yuli, 2023. Wata sanarwa da babban sakataren yada labarai na gwamnan, Humwashi Wonosikou, ya fitar a ranar Lahadi, ta ce dokar hana fita …
Read More »Majalisar Dokokin Jihar Katsina Ta Tabbatar Da Kagara A Matsayin Kwamishina
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna A ranar Laraba ne Majalisar Dokokin Jihar Katsina ta kammala tantance sunayen kwamishinonin da Gwamnan Jihar Malam Dikko Umar Radda ya mika mata. An kammala aikin tantancewar tare da wanke dukkan wadanda aka nada tare da tabbatar da su a matsayin mambobin majalisar zartarwa ta jiha. …
Read More »GWAMNA LAWAL YA KARRAMA HAJIYAR DA TA MAYAR DA DALA 80,000 A SAUDIYYA
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, a ranar Alhamis, ya karrama alhazan da ya mayar wa mai shi dala 80,000 a lokacin aikin Hajjin da ya gabata a kasar Saudiyya. Mahajjaciyar, Hajiya Aishatu ‘yan Guru Nahuce daga karamar hukumar Bungudu a Jihar Zamfara ta samu dala 80,000 …
Read More »Ga Sunayen Kwamishinonin Jihar Kaduna
1. Sule Shuaibu – Attorney General/ Commissioner for Justice 2. Shizzer Nasara Joy Bada – Finance 3. Prof. Muhammad Sani Bello – Education 4. Umma Kaltume Ahmed – Health 5. Sadiq Mamman Lagos – Local Government 6. Aminu Abdullahi Shagali – Housing and Urban Development. 7. Salisu …
Read More »Ga Sunayen Mutane 28 Da Shugaba Bola Tinubu Ya Aikewa Majalisa, Kashi Da Daya
Daga Imrana Abdullahi – Abubakar Momoh – Ambassador Yusuf Miatama Tukur CON – Arch. Ahmed Dangiwa – Barr. Hannatu Musawa – Chief Uche Nnaji – Dr. Berta Edu – Dr. Dorris Aniche Uzoka – H.E. David Umahi – H.E. Nyesom Wike – H.E. Badaru Abubakar CON – H.E. Nasiru Ahmed …
Read More »Tsadar Rayuwa: Kungiyar Kwadago Za Ta Tsunduma Yajin Aiki
Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin tsananin rayuwa da ta haifar da cakudewar al’amura a birane da karkarar daukacin tarayyar Najeriya yasa kungiyar kwadagon kasar ta fitar da wata sanarwar tsunduma yajin aikin sai illa masha Allahu wato kamar dai yadda masu iya magana ke cewa sai Baba ta gani. Kamar …
Read More »Tinubu Ya Karrama Hajiyar Da Ta Mayar Da Dala 80,000 Da Ta Tsinta
Daga Imrana Abdullahi Hajiyar Jihar Zamfara, Hajiya Aishatu Yan Guru Bungudu Nahuche, wadda ta nuna gaskiya ta mayarwa mai gida dala 80,000 (kwatankwacin Naira miliyan 60) a yayin da take gudanar da aikin hajjin Bana a kasar Saudiyya. Shugaba Bola Ahmed Tinubu ne zai karrama ta. Shugaban …
Read More »Kudirin Majalisar Wakilai Ta Goma (10)
Domin samar da ci gaba, wadata da kuma hada kai a fadin Najeriya, majalisar wakilai ta 10 ta fitar da kudirorin ta guda shida. Shugaban kwamitin wuccin gadi kan kudirorin majalisa, Honarabul Julius Ihonvbere ya sanar da kudirina ranar Litinin a Abuja. Ya zayya na su kamar haka da suka …
Read More »GOBE ZA A CI GABA DA SAURAREN KARAR GWAMNA A KADUNA
Daga Imrana Abdullahi A ci gaba da sauraren karar da dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna karkashin jam’iyyar PDP ya shigar Alhaji Isa Ashiru Kudan ya na kalubalantar zaben Gwamnan da hukumar zabe ta ce Uba Sani na Jam’iyyar APC ya yi nasara. A yau dai ranar Litinin 24 ga watan …
Read More »Batun Ba Mutane Kudi Naira Dubu 8,000 Duk Wata Yaudara Ce – Gwamnan Kaduna
…Mafi Yawan Mutanen Karkara A Arewa Ba Su Da Asusun Ajiya Daga Imrana Abdullahi “Kusan kashi 70 zuwa 75 cikin 100 na mutanen karkara a Arewa maso Yamma ba su da kudi gaba daya. Za ku je ku duba, wadannan mutanen da muke magana a kansu mutane ne masu muhimmanci …
Read More »
THESHIELD Garkuwa