Daga Imrana Abdullahi Dokta Ibrahim Balarabe Musa, madakin kaya Walin Guga kuma Dulban Kilba, babban dan marigayin ne,jim kadan bayan kammala addu’ar cewa ya yi da jama’a Za Su Yi Kamarsa marigayi Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa, Da An Zauna Lafiya, domin mafi yawan lokuta ma hatta kudin da ya dace …
Read More »ALLAH YA YI WA MAHAIFIYAR FARFESA IBRAHIM MALUMFASHI RASUWA
Allahbya yi wa Mahaifiyar Farfesa Ibrahim Malumfashi rasuwa. Za a yi allar Jana’izarta a Masallacin Shaikh Jafar da ke Unguwar Dosa Kaduna.
Read More »Mata Na Bayar Da Yayansu Ga Yan bindiga Saboda Talauci – Hafsat Baba
Daga Imrana Abdullahi Kwamishinar kula da jindadi da walwalar jama’a ta Jihar Kaduna Hajiya Hafsat Muhammad Baba, ta bayyana cewa wasu mata da ke fama da tsananin Talauci na bayar da yayan da suka haifa ga yan bindiga domin samun kudi Hakika wasu mata na mikawa yan bindiga yayan da …
Read More »Zulum Ya Baiwa Marayun CJTF 300 Da Suka Mutu A Yakin Boko Haram Tallafin N300m
Daga, Sani Gazas Chinade, Maiduguri Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya kaddamar da shirin bayar da tallafin karatu na naira miliyan dari uku domin tallafawa marayu 300 da iyayensu suka mutu a matsayin masu aikin sa kai karkashin ’yan banga da mafarauta ‘Civilian Joint Task Force …
Read More »Kungiyar Wakilan Kafofin Yada Labarai A Yobe Ta Dakatar Da Kauracewa Labaran Gwamnati
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Kungiyar wakilan kafofin yada labarai (Correspondents Chapel) dake karkashin kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya (NUJ) reshen jihar Yobe ta sanar da dakatar da Kauracewa yada labaran ayyukan gwamnati a jihar da a kwanakin baya ta yi. Hakan na kunshe ne cikin …
Read More »Sake Fasalin Naira: Mun Bi Tsarin Doka Da Tanajin Babban Bankin Kasa Ne – Babban Bankin Najeriya
Bayanan da ke fitowa daga babban birnin tarayyar Najeriya ABUJA na cewa, sabanin irin yadda ministar kudi, kasafin kudi da tsare – tsare, Zainab Ahmad, ta ce wai ba su da masaniyar cewa babban Bankin Najeriya (CBN) sai sake Fasalin takardun kudin Kasar guda uku, amma babban …
Read More »Allah Ya Yi Wa Dan Majalisar Bakori Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Dan Majalisar Bakori Rasuwa Imrana Abdullahi Kamar yadda wakilin mu ya samu labarin da ke cewa dan majalisar dokokin Jihar Katsina mai wakiltar karamar hukumar Bakori honarabul Dokta Ibrahim Kurami rasuwa. Bayanan da muke samu daga wajen abokan aikinsa na majalisa musamman wajen dan majalisa …
Read More »Tumbatsar Kogin Komadigu Ya Jefa Mutanen Garin Haduwa Cikin Mawuyacin Hali
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu A halin da ake ciki ambaliyar ruwa da tumbatsar da babban Kogin nan na Komadugu Yobe a cikin ‘yan kwanakin nan ya yi ya jefa al’ummar garin Gashuwa da ke gabar Kogin cikin mawuyacin hali kasancewar gadaje da dama sun rushe yayin da al’umma da …
Read More »Sama Da Gidaje Dubu 31,000 Cikin Al’umma 255 Suka Rushe A Jihar Yobe – Dr Goje SEMA
Sani Gazas Chinade, Damaturu A kokarinta na taimakawa wadanda ambaliyar ruwa da sauran barnar da mamakon ruwan sama mai hade da guguwar iska da suka faru a jihar Yobe ta shafa sun yi sanadiyyar Rushe gidaje sama da 31,000 a cikin al’ummomin 255. Kamar yadda hukumar bayar da agajin gaggawa …
Read More »BABU KAMSHIN GASKIYA A LABARIN MAIDO DA CIN HANCIN WASU KUDADE DAGA MAMBOBIN PDP.
Kwamitin zartaswa na jam’iyar PDP ya samu rahoto akan wasu labaran kanzon kurege dake yawo a kafafen sada zumunta domin ɓata suna, akan wasu kudade da aka ce an bayar da su a matsayin alawus alawus na gidaje da aka baiwa wasu mambobin PDP da kwamitin zartaswar ta da …
Read More »