An Sace Malamin Makaranta, Yara Biyu, An Jiwa 1 Rauni A Zariya Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga garin Zariya na cewa wadansu yan bindiga da ya zuwa yanzu ba a san ko su wanene ba sun sace wani babban Malamin makarantar Nuhu Bamalli Injiniya Bello Atiku da yara …
Read More »Babu Dan Siyasa Irin Balarabe Musa – Sama’ila Suleiman
Babu Dan Siyasa Irin Balarabe Musa – Sama’ila Suleiman Imrana Abdullahi Dan majalisar Wakilai ta tarayya mai wakiltar karamar hukumar Kaduna ta Arewa honarabul Sama’ila Suleiman ne ya bayyana hakan lokacin da yake ganawa da manema labarai a Kaduna. Sama’ila Suleiman ya ce hakika daya da daya idan za a …
Read More »An Kama Mutane Uku Da Ke Yada Bayanan Karya A Kaduna
An Kama Mutane Uku Da Ke Yada Bayanan Karya A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin kwamishinan kula da harkokin tsaro da al’amuran cikin gida Malam Samuel Aruwan sun yi nasarar kama wadansu mutane uku da suke yada bayanan karya wai za a kai hari a wani …
Read More »An Yi Rashin Babban Gwarzo Mai Kishin Kasa – Ramalan Yero
An Yi Rashin Babban Gwarzo Mai Kishin Kasa – Ramalan Yero Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Alhaji Muktar Ramalan Yero ( Dallatun Zazzau) ya bayyana rasuwar tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Kaduna Abdulkadir Balarabe Musa a matsayin wani babban rashin da zai yi wahalar cikewa. Tsohon Gwamna Mukatar Ramalan …
Read More »Allah Ya Yi Wa Alhaji Balarabe Musa Rasuwa
Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu a halin yanzu daga cikin garin Kaduna na cewa tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Kaduna Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa, ya rasu. Bayanin rasuwar tasa ya fito daga tsohon ssnatan yankin Kaduna ta tsakiya kwamared Shehu Sani da ya rubuta sanarwar mutuwar a shafinsa na tuwita …
Read More »Allah Ya Yi Wa Dan Iyan Zazzau Yusuf Ladan Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Dan Iyan Zazzau Yusuf Ladan Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Allah Ya Yi Wa Alhaji Yusuf Ladan Dan Iyan Zazzau rasuwa, ya rasu ne bayan yar gajeruwar rashin lafiya ya rasu ne da safiyar yau Talata a gidansa da ke layin Maiduguri cikin garin Kaduna. Mai shekaru …
Read More »Dalilin Da Yasa Na Zabi Bamalli Sarkin Zazzau – El- Rufa’i
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I, ya bayyana nadin sabon Sarkin Zazzau Jakada Ahmad Nuhu Bamalli a matsayin sarki na 19 daga tsatson Fulani an yi ne domin Gwamnati ta gyara irin abin da turawan mulkin mallaka suka yi na rashin adalci. Gwamnan …
Read More »Gobe Za A Ba Sarkin Zazzau Sandar Mulki
Ana Gayyatar Daukacin Jama’a Da Su Halarci Nadin Sabon Sarkin Zazzau Mustapha Imrana Abdullahi Babban kwamitin shirye shiryen baiwa Sabon Sarkin Zazzau mai martaba Jakada Nuhu Bamalli na 19, Sandar mulki karkashin jagorancin kwamishina ma’aikatar kananan hukumomi da masarautun gargajiya Alhaji Jafaru Sani, na gayyatar daukacin al’umma da su halarci …
Read More »Matawalle Ya Kafa Dokar Yin Bacci A Wajen Jihar Zamfara
Matawalle Ya Kafa Dokar Yin Bacci A Wajen Jihar Zamfara Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Bello Muhammad Matawallen Maradun, ya sanar da dokar yin hani ga duk wani shugaban karamar hukuma da Sarakuna da kada su sake a same su da rashin kwana a cikin Jihar Zamfara na …
Read More »Allah Ya Yi Wa Ali Kwara Azare Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Ali Kwara Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da ke fitowa daga Jihar Bauchi na cewa Allah ya yi wa fitaccen mafaraucin nan da ke kama yan fashi da makami Alhaji Ali Kwara rasuwa. Alhaji Lamara Garba Azare wanda ya bayyana cewa sun yi makarantar sakandare tare …
Read More »