Home / Labarai (page 75)

Labarai

Allah Ya Yi Wa Ali Kwara Azare Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Ali Kwara Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da ke fitowa daga Jihar Bauchi na cewa Allah ya yi wa fitaccen mafaraucin nan da ke kama yan fashi da makami Alhaji Ali Kwara rasuwa. Alhaji Lamara Garba Azare wanda ya bayyana cewa sun yi makarantar sakandare tare …

Read More »

Gwamnan Matawalle Zai Kawo Karshen Cin Zarafin Yara

Takardar Manema Labarai GWAMNAN MATAWALLE  YA HIMMATU DOMIN KAWO KARSHEN WULAKANTA YARA DA SAFARAR MUTANE TAHANYAR TATTAUNAWA DA MALAMAN ADDININ ISLAMA DA SHUGABANNI, SARAKUNAN GARGAJIYA A JIHAR. Mai Daraja, Gwamnan Jihar Zamfara Honarabul Dokta. Bello Mohammaed MON ( Matawallen Maradun) ya ce Gwamnatinsa na kokarin ganin bayan dukkan wani nau’in …

Read More »

An Ci Gidajen Talbijin Uku Tarar Miliyan 9 A Nijeriya

An Ci Gidajen Talbijin Uku Tarar Miliyan 9 A Nijeriya Mustapha Imrana Abdullahi Hukumar kula da kafafen yada labarai na Talbijin NBC a tarayyar Nijeriya ta ci gidajen tarar naira miliyan Tara (9) bisa irin yadda suka yada labarai a kafafen nasu lokacin da ake zanga zangar kawo karshen jami’an …

Read More »

Gwamnonin Arewa Sun Jinjinawa Matasan Arewa 

Gwamnonin Arewa Sun Jinjinawa Matasan Arewa  Imrana Abdullahi Shugaban Kungiyar Gwamnonin Arewacin tarayyar Nijeriya Gwamnan Jihar Filato Mista Simon Bako Lalong, ya bayyana irin farin ciki da jin dadin da Kungiyoyin matasan Arewacin tarayyar Nijeriya suka nuna karkashin jagorancin Nastura Ashiru Sharif. Gwamnan ya bayyana hakan ne a lokacin da …

Read More »