Home / Labarai (page 78)

Labarai

Zamu Kammala Aiyukan Titunan Da Ake Yi – Sani Dattijo

Imrana Abdullahi Alhaji Muhammad Sani Dattijo, shugaban ma’aikatan gidan Gwamnatin Jihar Kaduna ne ya bayyana cewa Gwamnatin da Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i ke yi wa jagoranci za ta gina tituna masu tsawon kilomita 10 a kowace karamar hukuma kamar yadda aka yi a karamar hukumar Kachiya a halin yanzu. …

Read More »

Ambaliyar Ruwa Ta Yi Barna A Jega

Ambaliyar Ruwa A Jega Imrana Abdullahi A yau Mutanen Garin Jega suntashi acikin Alhini na Iftila’in Ambaliyar ruwa Wanda yayyi sanadiyar rasa mahallin da Dukiyoyin wasu gami da Abinci. Amadadin kungiyar Move on Kebbi State muna Mika sakon jaje ga Yan uwan mu mutanen garin Jega bisa ga wannan iftila’in …

Read More »

A Biya Yan Jarida Miliyan Dari Da Hamsin

Imrana Abdullahi Wani dan kasuwa kuma Malamin addinin musulunci ya bayyana cewa yana da matukar muhimmanci ga wanda ya zazzagi dan jaridar da ke aiki da kamfanin daily trust a biyasu naira miliyan dari da Hamsin (150,000,000) domin kada wani ya sake cin mutuncin dan jarida da ke aiki domin …

Read More »

Ma’aikata Ba Su Taimakawa Gwamnati A Zamfara

Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Muhammad Bello Matawalle, ya bayyana cewa in har ma’aikatan Gwamnatin Jihar Zamfara na son karin albashi ya dace su rika taimakawa Gwamnati domin al’amura su ta fi kamar yadda ya dace. Gwamnan na amsa tambaya ne game da batun karin Albashi inda ya ce …

Read More »

Tsohon Sarkin Kano Ya Gana Da Tawagar Jaridar Desert Herald

 Imrana Abdullahi Tawagar kamfanin jaridar Desert Herald Herald karkashin jagorancin mawallafinta Malam Tukur Mamu, sun ziyarci tsohon Sarkin Kano Muhammad Sanusi II, a inda yake zaune a lokacin da ya kawo ziyara a garin Kaduna. A ranar Alhamis ne 27 ga watan Agusta 2020, tawagar gudanarwar kamfanin Jaridar Desert Herald …

Read More »