Home / Labarai (page 87)

Labarai

Sani Sha’aban Ya Samu Jikansa Na Farko

Kamar yadda zaku iya gani a wannan hoto fitaccen dan kasuwa kuma dan siyasa mai taimakon jama’ Alhaji Muhammadu Sani Sha’aban Danburam Zazza, wanda ke Birnin madina a yanzu ya samu karuwar samun jikansa na farko. Murnar Samun jika na farko wanda Diyyar sa Asma’u Sha,aban ta haifa masa. An …

Read More »

An Nada Sabon Hakimin Faskari A Jihar Katsina

Mustapha Imrana Abdullahi Maimartaba Sarkin Katsina Alhaji Dr AbdulMumin Kabir Usman ya amince da nadin Malam Aminu Tukur Usman Sa’idu a matsayin sabon Sarkin Yamman Katsina Hakimin Faskari. Malam Aminu dai ya gaji Mahaifin shi ne, Alhaji Muhammadu Tukur Usman Sa’idu  wanda Allah Ya yi ma rasuwa ranar Juma’a 24 …

Read More »

Gwamnatin Jihar Sakkwato Ta Amince Da Sabon Albashi

Imrana Abdullahi Gwamnantin Jihar Sakkwato ta amince da aiwatar da batun sabon tsarin albashin ma’aikatan Jihar. Kwamishinan yada labarai na Jihar Sakkwato, Isah Bajini Galadanci ne ya bayyana hakan lokacin da yake ganawa da manema labarai a dakin taro na Gidan Gwamnatin Jihar Sakkwato. Ya ce majalisar zartaswa ta Jihar …

Read More »