Daga Imrana Abdullahi Usman Jidda Shuwa, wanda har zuwa ranar 28 ga Mayu, 2023 ya kasance SSG na gwamnatin Gwamna Babagana Umara Zulum ya rasu bayan gajeriyar rashin lafiya a ranar Asabar. Rahotannin da muka samu dai sun tabbatar da cewa ya rasu a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Maiduguri, UMTH, …
Read More »Gwamna Bala Muhammad Ya Zama Shugaban Kungiyar Gwamnonin PDP
Daga Imrana Abdullahi Rahotannin da ke fitowa daga Jihar Bauchi na cewa an zabi Gwamna Bala Mohammed a matsayin sabon shugaban kungiyar gwamnonin jam’iyyar PDP. Kamar dai yadda wata sanarwa daga bakin Gwamna Ahmadu Fintiri na Jihar Adamawa ne ya bayyana hakan a ranar Asabar din da ta gabata jim …
Read More »KWANKWASIYYA TA FARA RUSHE RUSHE A KANO
Daga Imrana Abdullahi Duk da irin halin matsin tattalin arzikin da al’ummar Najeriya Najeriya shiga ciki sai ga Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin zababben Gwamna Abba Kabir Yusuf da ya samu nasarar lashe zabe karkashin jagorancin jam’iyyar Kwankwasiyya ta NNPP da tsohon Gwamnan Jihar Kano Dokta Rabi’u Musa Kwankwaso. Ita …
Read More »EFCC Ta Gayyaci Tallen, Tsohuwar Minista
Tsohuwar ministar ma’aikatar da kula da harkokin mata Uwargida Pauline Talken ta je hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ranar Juma’a don amsa tambayoyi kan zargin karkatar da kudi naira biliyan Biyu (2) a lokacin da take kan mulki. An ruwaito Tallen, ta …
Read More »AKWAI BUKATAR MANIYYATAN JIHAR BAUCHI SU BAYAR DA CIKAKKEN HADIN KAI
DAGA IMRANA ABDULLAHI Buƙatar hakan ta fito ne daga bakin shugaban kwamitin yaɗa labarai na kwamitin Amirul Hajji Alhaji Yayanuwa Zainabari, ya yin da ya gudanar da taron Manema labarai kan halin da ake ciki da nasarori da aka samu game da tashin Maniyatan jiha zuwa ƙasa mai tsarki. Shugaban …
Read More »TINUBU YA NADA GEORGE AKUME A MATSAYIN SAKATAREN GWAMNATIN TARAYYA
Daga Imrana Abdullahi Kamar dai yadda jaridar “Vanguard” ta rawaito cewa tun bayan rantsar da shi a ranar 29 ga watan Mayun 2023, shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi wasu muhimman nade – naden mukamai. Ya zabi Sanata George Akume,a matsayin sabon sakataren gwamnatin tarayyar Najeriya a ranar Juma’a 2 …
Read More »SANATA AMINU WAZIRI TAMBUWAL YA KAWO GAGARUMIN CI GABA A JIHAR SAKKWATO
DAGA IMRANA ABDULLAHI A kokarin ci gaba da sanar wa duniya irin jajircewar da tsohon Gwamnan Jihar Zamafara kuma Sanata a halin yanzu Aminu Waziri Tambuwal, wajen aiwatar da ayyukan ci gaban al’ummar Jihar Sakkwato da nufin inganta rayuwarsu. Honarabul Atiku Muhammad Yabo Sarkin Yabo, ya lashi takobin sanar wa …
Read More »GWAMNAN ZAMFARA YA CE A RIKA KIRANSA DAUDA LAWAL
DAGA IMRANA ABDULLAHI Kamar dai irin yadda babban mataimaki na musamman ga Gwamnan Jihar Zamfara a kan harkokin yada labarai Mustapha Jafaru Kaura ya fitar da wata sanarwa da aka mikawa kafafen yada labarai cewa Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da babban mataimaki na musamman ga gwamnan …
Read More »BAN BAYYANA KADARORIN TIRILIYAN 9 BA – GWAMNA ZAMFARA
Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin yadda wadansu mutane da suka shahara wajen yada jita – jitar cewa wai Dokta Dauda Lawal Dare, Gwamnan Jihar Zamfara ya bayyana cewa tsakanin makudan kudi kasa da kuma Kaddarori ya na da naira biliyan tara. Gwamna Dauda Lawal Dare ya fito fili ya bayyana …
Read More »JUDGE BELLO MUHAMMAD SHINKAFI 20 YEARS OF BEING A JUDGE
....20 blessed years with honesty and trust By Imrana Abdullahi The Governor of Zamfara State, Dr. Dauda Lawal Dare expressed his joy and happiness at the way Judge Bello Muhammad Shinkafi has completed 20 years of justice and justice in Zamfara State. Alhaji Ahmad Garba Yandi, the representative of Zamfara …
Read More »