Mustapha Imrana Abdullahi Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya ta ce wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kashe Kyaftin Abdulkarin Bala Ibn Na’allah babban ɗa ga Sanatan. Cikin wata tattaunawa da ya yi da BBC kakakin rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna ASP Muhammad Jalige, ya …
Read More »Hajiya Ramatu Usman Funtuwa Ta Yi Kira Ga Gwamnatin Tarayya Ta Samar Da Tsaro A Yankunan Karkara
Abdullahi Sheme An yi Kira ga Gwamnatin tarayya da ta samar da ingantaccen tsaro a yankunan karkara domin inganta noma a kasar nan Wannan kiran ya fito ne daga bakin Wata Babbar Manomiya Hajiya Ramatu Usman Funtuwa a lokacin da take raba ragowar takin zamani tirela …
Read More »Abdu Maikaba Na Neman Kulab Din Da Zai Dauke Shi
Abdu Maikaba Na Neman Kulab Din Da Zai Dauke Shi Mustapha Imrana Abdullahi Sanannen mai horar da kungiyoyin wasan kwallon kafa a tarayyar Najeriya Abdu Maikaba ya bayyana cewa a shirye yake ya amsa tayin da duk wani kulab din wasan kwallon kafa zai yi masa domin ba su horo. …
Read More »Abdu Maikaba Na Neman Kulab Din Da Zai Dauke Shi
Mustapha Imrana Abdullahi Sanannen mai horar da kungiyoyin wasan kwallon kafa a tarayyar Najeriya Abdu Maikaba ya bayyana cewa a shirye yake ya amsa tayin da duk wani kulab din wasan kwallon kafa zai yi masa domin ba su horo. Maikaba ya shaidawa jaridar wasanni ta SPORTINGLIFE cewa tuni …
Read More »Borno, NIPC partner on investments as Zulum plans to establish new promotion agency
Borno State Governor, Babagana Umara Zulum has on Wednesday visited the headquarters of the Nigerian Investment Promotion Council in Abuja to tie partnerships in order to attract investment opportunities to the State. Zulum explained that Borno’s geographical location bordering three countries have placed the State at very high investment …
Read More »IMPERATIVES OF NYSC TO PEACE, UNITY AND SOCIO-ECONOMIC DEVELOPMENT OF NIGERIA
– By Bashir Rabe Mani All nations of the world have one form of post-graduation national service or the other just as Nigeria has the indispensable National Youth Service Corps (NYSC), which has been part of the country’s development agenda since 1973. To say that the Scheme is important or …
Read More »POMP AND PAGEANTRY AS SEN. WAMAKKO MARRIED OUT TEN SONS, DAUGHTERS – BY BASHIR RABE MANI
Marriage has been generally and globally defined as the legally or formally recognized union of two people as partners in a personal relationship. This connotes a historically and in some jurisdictions, specifically a union between a man and a woman. In Islamic law (sharia), marriage (nikāḥ ), is a legal …
Read More »Zulum’s 52nd birthday marked with launch of “Second Verdict”
A combination of media aides and social media associates today celebrate the 52nd birthday of Borno State Governor, Prof. Babagana Umara Zulum, with the launch of “Second Verdict”, which is a compendium of published news, analyses, features, columns, commentaries, discourse editorials, selected speeches and score card, in the Governor’s …
Read More »REDEPLOYMENT OF SOME PERMANENT SECRETARIES.
This is to inform the general public that His Excellency, the Executive Governor, Hon. Bello Mohammed Matawalle, MON, (Barden Hausa, Shatiman Sokoto) has approved the redeployment of the following Permanent Secretaries: i) Kabiru Sani, from Ministry of Works to the Ministry of Education; ii) Lawali Mainasara, from Ministry of …
Read More »Yan Majalisar Dokokin Jihar Kebbi Sun Tsige Shugaba Da Mataimakinsa
Mustapha Imrana Abdullahi Biyo bayan tafasar da al’amuran siyasa suka yi a majalisar dokokin Jihar Kebbi da ke arewacin tarayyar Najeriya yasa a halin yanzu yan majalisar suka yanke shawarar zaben wani shugaban majalisar da mataimakinsa. Wanda yan majalisar suka zaba sun hada da Honarabul Mohammed Abubakar Lolo da Muhammad …
Read More »