MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna a karkashin jam’iyyar APC Dokta Abdulkadir Durunguwa ya bayyana cewa burinsa shi ne samar da dauwamammen zaman lafiya a Jihar Kaduna. Abdulmalik Duringuwa ya bayyana hakan ne a lokacin da yake jawabi a wajen bude bakin da ya shiryawa yan jarida da …
Read More »NA FITO TAKARA DOMIN JAMA’A NE – SARDAUNA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI HONARABUL Usman Ibrahim ( Sardaunan Badarawa) ya bayyana cewa ya fito takara ne domin taimakawa rayuwar dimbin al’umma ta inganta. Honarabul Usman Ibrahim ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa da manema labarai jim kadan bayan an kammala tantance shi a matsayinsa na dan takarar …
Read More »ADAM MUHAMMAD NAMADI ZAI FAFATA DA DUK WANI DAN TAKARA – UMAR
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI An bayyana dan takarar neman kujerar majalisar wakilai ta tarayya karkashin PDP daga mazabar Kaduna ta tsakiya a Jihar Kaduna Adam Muhammad Namadi da cewa mutum ne da yake a shirye domin fafatawa da kowa ne dan takara. Malam Umar wanda ya wakilci dan takara Adam Muhammad …
Read More »ZAN MAGANCE MATSALAR TSARO A NAJERIYA – WIKE
….Ya Ba Yan Gudun hijira Tallafin Naira Miliyan Dari Biyu A Kaduna MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Gwamnan Jihar Ribas Mista Nyeson Wike ya bayyana cewa babban kudirinsa in zama shugaban tarayyar Najeriya shi ne ya magance matsalar tsaron da ke addabar kasar a matakin farko. Nyeson Wike ya bayyana hakan ne …
Read More »NA YI AIKIN BILIYOYIN NAIRA A MAZABA TA – IBRAHIM MUSTAPHA ALIYU
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI HONARABUL Ibrahim Mustapha Aliyu dan majalisar wakilai na tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Raba da Wurno daga Jihar Sakkwato wanda ya kasance mataimakin shugaban kwamitin tsara birane da yan kuna a majalisar wakilai ta kasa ya bayyana cewa ya yi wa mazabarsa aikin raya kasa da kudin …
Read More »BAN FITA APC BA – SANATA KABIRU MARAFA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI TSOHON SANATA Kabiru Garba Marafa daga Jihar Zamfara ya bayyana cewa har yanzu ba su fice daga cikin jam’iyyar APC ba. Tsohon Sanatan ya bayyana hakan ne a lokacin da yake tattaunawa da kafar yada labarai ta Tambarin hausa. Kabiru Garba Marafa ya bayyana cewa a iya …
Read More »BOLA TINUBU NE DAN SIYASAR DA YA YI KARKO TAURARUWARSA KE HASKAWA A KULLUM
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI An bayyana shahararren dan siyasar tarayyar Najeriya Bola Ahmad Tinubu a matsayin mutumin da ya fi duk wani dan siyasa karko tun bayan da ya sauka Gwamnan Jihar Legas, amma tauraruwarsa ke kara haske a koda yaushe. Dan jarida Ali M Ali ne ya bayyana hakan lokacin …
Read More »AN RANTSAR DA SHUGABANNIN KUNGIYAR KANSILOLI A KADUNA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Shugaban kungiyar shugabannin kananan hukumomi na Jihar Kaduna Alhaji Abubakar Buba shugaban karamar hukumar Lere ya bayyana kungiyar Kansiloli a matsayin kashin bayan Dimokuradiyya. Abubakar Buba ya bayyana hakan ne a wajen Rantsar da shugabannin kungiyar Kansiloli ta kasa reshen Jihar Kaduna da aka yi a dakin …
Read More »SABON MAI BAYAR DA SHAWARA KAN HARKOKIN SHARI’A GA APC YA KARBI TAKARDA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Sabon mai bayar da shawara a kan harkokin shari’a na jam’iyyar APC matakin kasa Barista Ahmes El- Marzuk, ya karbi satifiket na tabbatar da zabensa da aka yi. Ya dai karbi wannan sabon satifiket ne daga sabon shugaban jam’iyyar APC na kasa Alhaji Sanata Abdullahi Adamu a …
Read More »YA DACE DAN TAKARAR PDP YA FITO DAGA YANKIN AREWA – GWAMNA TAMBUWAL
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambiwal, ya bayyana cewa lokaci ya yi da jam’iyyar PDP za ta tsayar da dan takarar shugaban kasa daga arewacin Najeriya. Aminu Waziri Tambuwal ya bayar da cikakken lisaafin da ya tabbatar da cewa ya dace PDP ta natsu ta tabbatar …
Read More »