Mustapha Imrana Abdullahi Alhaji Muntari Lawal ya fito fili ya bayyana cewa babu inda ya ta ba cewa ya na son tsayawa takarar neman wata kujera. Alhaji Muntari Lawal ya Karyata batun zai tsaya takara ne a lokacin da yake ganawa da manema labarai a Katsina. Muntari Lawal ya …
Read More »Kwamitin Sasanta Yayan APC Ya Isa Jihar Kano
Mustapha Imrana Abdullahi Kwamitin tabbatar da yin sasanci tsakanin yayan jam’iyyar APC reshen Jihar Kano ya isa Jihar Kano inda har ya fara gudanar da zamansa a yau Asabar domin aiwatar da aikinsa na tsawon kwanaki uku. Kwamitin karkashin jagorancin shugabansa Dokta Tony da kuma sakataren Kwamitin Dokta Aminu Waziri …
Read More »MATSAYINMU A APC TA JIHAR KANO – MALAM SHEKARAU
Assalamu Alaikum Da farko ina amfani da wannan lokaci na taya duk al’ummar Musulmi farin cikin zagayowar ranar da aka haifi Manzon Allah SAW, wacce gwamnatin tarayyar Najeriya a jiya ta ware a matsayin rana ta musamman don tunawa da ita. Annabi Muhammadu SAW shi ne mafi kaunarmu a …
Read More »Kada Kowa Ya Kai Kara Kotu – Mamadi
Mustapha Imrana Abdullahi Honarabul Muhammad Abubakar Mamadi ya yi kira ga daukacin yayan jam’iyyar APC da ke karamar hukumar Igabi su dari uku da Talatin 332 da suka tsaya takara da kada su je kotu, domin sun dauki matakin yi wa kowa adalci. Honarabul Muhammad Abubakar Mamadi ya bayyana hakan …
Read More »Injiniya Nura Khalil Ya Dawo Jam’iyyar APC
Mustapha Imrana Abdullahi Fitaccen dan siyasa da ya dade ya na Gwagwarmayar neman kujerar Gwamnan Jihar Katsina Injiya Muhammad Nura Khalil, ya bayyana cewa ya koma jam’iyyar APC domin ya ci gaba da taimakawa shugaba Muhammadu Buhari da kuma Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari. Ya tabbatar da hakan …
Read More »Babu Wata Mazabar Da APC Za Ta Fadi A Zamfara
Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Abdul’Aziz Abubakar Yari ya bayar da tabbacin cewa saboda karbuwar jam’iyyar APC take da shi a Jihar Zamfara babu wani akwatin zabe ko mazabar da ake jin Shakkun cin zabe a duk fadin Jihar Zamfara. Tsohon Gwamna Abdul’Aziz Yari Abubakar ya bayyana …
Read More »GOVERNOR MATAWALLE OFFICIALLY REGISTERS AS MEMBER OF THE APC
Zamfara State Executive Governor Hon. Dr. Bello Mohammed Matawalle MON (Shattiman Sakkwato) has today Wednesday 4th August, 2021 officially received his APC membership card at his polling unit of Maradun South 001. In a statement Signed by YUSUF IDRIS GUSAU Director General, Media, Public Enlightenment and Communications made available …
Read More »Shugabannin APC Sun Yaba Da Gudunmuwar Sardaunan Badarawa Da Ke Kawo Ci Gaba
GAMAYYAR hadin gwiwar shugabannin Jam’iyyar APC na Kananan Hukumomin shiyyar Kaduna ta Tsakiya sun yi kira da a sami wani kwakkwaran matsayi na girmamawa a ba tsohon Shugaban riko na Kaduna ta Arewa Honarabul Usman Ibrahim, wanda aka fi sani da Sardaunan Badarawa saboda biyayyarsa ga jam’iyyar. Shugannin …
Read More »Na Fi Kowa Cancantar Zama Shugaban APC Na Kasa – Abdul’Aziz Yari
Daga Mustapha Imrana Abdullahi Kamar dai yadda al’ummar Jihar Zamfara da ke arewacin tarayyar Najeriya ke kokarin bayyanawa duniya irin nagarta, hakuri da juriyar babban jigon siyasar Jihar da Najeriya baki daya Alhaji Dokta Abdul’Aziz Abubalar Yari Shatiman Zamfara, kasancewarsa mutumin da ke taimakawa dimbin jama’ar birni da karkara wanda …
Read More »Abin Da Gwamnan Zamfara Ya Yi Dai- dai Ne – Yusuf Shitu Galambi
Mustapha Imrana Abdullahi An bayyana matakin da Gwamnan Jihar Zamfara ya dauka na ficewa saga cikin jam’iyyar PDP zuwa APC da cewa shi ne mafi alkairi da dacewa, a baki dayan tafiyar siyasarsa. Honarabul Yusuf Shitu Galambi, dan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar mazabar Gwaram ne ya bayyana hakan …
Read More »