Two Vigilantes, five others killed Cars, 330 bags of maize burnt The Kaduna State Government has been informed that several armed bandits were neutralized at the outskirts of Galadimawa in Giwa local government area of Kaduna State. The armed bandits were neutralized after they attacked the weekly …
Read More »Farfesa Sule Bello Ne Shugaban PRP Ba Falalu Bello Ba – St Kamven Nannim
Farfesa Sule Bello Ne Shugaban PRP Ba Falalu Bello Ba – St Kamven Nannim Mataimakin shugaban Jam’iyyar PRP reshen Jihar Kaduna st Kamven enoch Nannim ya bayyana Farfesa Sule Bello a matsayin shugaban jam’iyyar PRP na kasa sabanin yadda wadansu ke ikirarin cewa Falalu Bello ba. ” Ai mu a …
Read More »SOKAPU donates relief materials to IDPs of renewed attacks in Zangon Kataf
SOKAPU donates relief materials to IDPs of renewed attacks in Zangon Kataf Following renewed attacks in parts of Zango Kataf Local Government Area of Kaduna state, about two thousand five hundred internally displaced persons are currently taking refuge at the Mercy Camp in Zonkwa. The victims mostly women, …
Read More »Masu Matakin Albashi Kasa Da 14 Su Yi Aiki Daga Gida – El- Rufa’I
Masu Matakin Albashi Kasa Da 14 Su Yi Aiki Daga Gida – El- Rufa’I Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I ta bayar da sanarwar cewa dukkan wani da yake kasa da matakin Albashi na 14 su ci gaba da yin aiki daga gidajensu …
Read More »An Yi Zanga Zangar Wutar Lantarki A Kaduna
An Yi Zanga Zangar Wutar Lantarki A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Mazauna rukunin gidaje na Ministerial Pilot da ke Milenium city cikin garin Kaduna sun fito kwansu da kwarkwata domin yin Zanga zangar cika masu kudin wutar da kamfanin raba wutar lantarki yake yi masu. Su dai wadannan mutane …
Read More »Idan Aka Ki Bin Doka Zamu Koma Gidan Jiya – El – Rufa’I
Idan Aka Ki Bin Doka Zamu Koma Gidan Jiya – El – Rufa’I Mustapha Imrana Abdullaho Gwamnan Jihar Kaduna ya bayyana cewa idan aka ki bin dokar yin taro, cinkoso a wurare da kasuwanni, rashin bin doka a wurin sayar da abinci da sauran ka’idoji zamu koma gidan jiya na …
Read More »Bani Dauke Da Cutar Korona – El Rufa’I
Bani Dauke Da Cutar Korona – El Rufa’I Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I, ya bayyana cewa bashi dauke da wannan cuta ta Korona. Gwamnan ya bayyana hakan ne lokacin da yake tattaunawa da kafafen yada Labarai a cikin gidan Gwamnatin Jihar da aka yada …
Read More »Global Peace Foundation to commence peace building activities in Zangon Kataf
Global Peace Foundation to commence peace building activities in Zangon Kataf A Non Governmental Organization, “Global Peace Foundation” says it will commence peace building activities in Atyap chiefdom in Zangon Kataf Local Government Area of Kaduna state by January next year. The Southern Kaduna Coordinator of the Foundation, …
Read More »A Kaduna Abin Jiya Zai Dawo Ne
Akwai Yuwuwar Saka Dokar Hana Fita A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i, ta gargadi jama’a game da yuwuwar sake shiga dokar hana fita kashi na biyu madamar mutane ba su kiyaye da ka’idojin hana dauka da yada cutar Korona ba. Bayanin …
Read More »Hatsari Mutanen Kano 16 Suka Yi Ba Harin Yan Bindiga Ba – Samuel Aruwan
Hatsari Mutanen Kano 16 Suka Yi Ba Harin Yan Bindiga Ba – Samuel Aruwan Mustapha Imrana Abdullahi Mutane 16 yan asalin Jihar Kano hadarin mota ne ya kashesu ba harin yan bindiga ba a kan hanyar Kaduna Abuja. Labarin da aka yi ta bayarwa a jiya cewa mutane yan asalin …
Read More »