As Nutrition Society of Nigeria said seven million Nigerians, suffered hunger in the second quarter of 2020, due to Covid-19, contributing to poor nutrition, former Emir of Kano, Muhammad Sanusi II, has expressed dismay over the poor nutrition status of Nigerians, especially among children. The former Emir, …
Read More »Shugaban NURTW Aliyu Tanimu Zariya Ya Kai Wa Sarkin Zazzau Ziyara
Shugaban kungiyar Direbobi ta kasa reshen Kaduna kwamared Alhaji Aliyu Tanimu Zariya, a lokacin da ya kai ziyarar taya murna ga mai martaba Sarkin Zazzau bisa matsayin Sarkin Zazzau na 19 da Allah ya bashi, a kwanan nan.
Read More »Hakika Balarabe Musa Ya Yi Wa Kasa Aiki – Mohammadu Sanusi II
Hakika Balarabe Musa Ya Yi Wa Kasa Aiki – Mohammadu Sanusi II Mustapha Imrana Abdullahi Mai martaba tsohon Sarkin Kano Alhaji Muhammadu Sanusi II ya bayyana marigayi tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Kaduna Kaduna Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa a matsayin mutumin da ya bautawa kasa baki daya. Mai martaban ya bayyana …
Read More »SEMA Visits NUJ Kaduna
Kaduna State Emergency Management Agency SEMA, is to embark on agressive Media campaigns to prevent dry season disasters in the state. Executive Secretary of the Agency, Mallam Abubakar Hassan stated this while on a courtesy visit to the Kaduna State Council of the Nigeria Union of Journalists. …
Read More »Marigayi Balarabe Musa Mutum Ne Mai Gaskiya Da Aiki Tukuru Domin Ci Gaban Kasa
Imrana Abdullahi An Bayyana tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Kaduna marigayi Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa, a matsayin mutum mai Gaskiya, Juriya da rikon Amana. Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Kaduna Alhaji Lawal Sama’ila Yakawada ya bayyana hakan lokacin da yazo gaisuwar rasuwar marigayin a gidansa da ke layin Aliyu Turaki …
Read More »Hatta Wayar Hannunmu Sai Da Aka Kwace – James Bawa Magaji
Hatta Wayar Hannunmu Sai Da Aka Kwace – James Bawa Magaji Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kaduna Mista James Bawa Magaji ya bayyana cewa a lokacin da za su fita daga gidan Gwamnati hatta wayoyinsu na hannu da aka ba su domin yin aiki sai da aka karbe. …
Read More »Gwamnonin Arewa Sun Ji Kunya ?
Gwamnonin Arewa Sun Ji Kunya ? Mustapha Imrana Abdullahi Wani dan jam’iyyar APC a Jihar Kaduna ya bayyana abin da Gwamnonin arewacin Nijeriya suka yi a matsayin abin kunya na rashin zuwa Sallar Jana’izar ta tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Kaduna Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa. Alhaji Yahaya Ji Sambo ne ya …
Read More »An Kama Mutane Uku Da Ke Yada Bayanan Karya A Kaduna
An Kama Mutane Uku Da Ke Yada Bayanan Karya A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin kwamishinan kula da harkokin tsaro da al’amuran cikin gida Malam Samuel Aruwan sun yi nasarar kama wadansu mutane uku da suke yada bayanan karya wai za a kai hari a wani …
Read More »Allah Ya Yi Wa Alhaji Balarabe Musa Rasuwa
Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu a halin yanzu daga cikin garin Kaduna na cewa tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Kaduna Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa, ya rasu. Bayanin rasuwar tasa ya fito daga tsohon ssnatan yankin Kaduna ta tsakiya kwamared Shehu Sani da ya rubuta sanarwar mutuwar a shafinsa na tuwita …
Read More »Dalilin Da Yasa Na Zabi Bamalli Sarkin Zazzau – El- Rufa’i
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I, ya bayyana nadin sabon Sarkin Zazzau Jakada Ahmad Nuhu Bamalli a matsayin sarki na 19 daga tsatson Fulani an yi ne domin Gwamnati ta gyara irin abin da turawan mulkin mallaka suka yi na rashin adalci. Gwamnan …
Read More »