Imrana Abdullahi Sakamakon ruwan sama tare da Iska mai tsanani da aka yi a cikin garin Kaduna ya haifar da asara a gidaje inda rufin gidajen ya lalace, an kuma samu matsalar karyewar turakun wutar lantarki da katsewar wayoyin wutar lantarki. Lamarin dai ya faru ne a unguwannin layin Sardauna …
Read More »Takin Zamanin Da Ake Saye Cikin Sauki A Jihar Kaduna Ba Na Gwamnati Bane – Bincike
Mustapha Imrana Abdullahi Sakamakon irin korafe korafen da jama’a suke yi a kan yadda ake sayar da Takin zamanin da aka ajiye a cikin Dakin ajiyar kaya na Gwamnatin Jihar Kaduna suka yi kamari yasa wakilinmu zagayawa wuraren da ake sayar da Takin naira dubu biyar domin saukaka wa mutane. …
Read More »Cutar Korona: An Rufe Majalisar Dokokin Jihar Kaduna
Imrana Abdullahi Sakamakon samun wani dan majalisar dokokin Jihar Kaduna da aka yi dauke da cutar Korona a yanzu an rufe majalisar. Wannan lamarin dai ya biyo bayan irin yadda aka tabbatar da cewa daya daga cikin yan majalisar dokokin ya kamu da cutar ne. An dai bayyana rufe majalisar …
Read More »Military patrol found no bandits on Zangang Hill – KDSG
The Kaduna State Government said Nigerian army did not encounter any group of armed bandits at Zangan Hill in Kaura local government of the state throughout the extensive fighting patrols. It could be recalled that few days ago, some groups in Kaura Local Government alleged in a press statement, the …
Read More »Gamayyar Kungiyar Matasan Arewa A Kaduna Sun Mikawa El- Rufa’i Takardar Koke
Imrana Abdullahi Gamayyar kungiyoyin matasa a Kaduna karkashin abin da suka kira (Kaduna Concerned Groups) sun mikawa Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I takardar kokensu bisa matsalar tsaron da yankin arewacin Nijeriya ke fama da shi. Gamayyar kungiyoyin matasan dai sun shiga cibiyar manema labarai da ke Kaduna …
Read More »Gwamnatin Kaduna Ta Sanya Dokar Hana Fita Awa 24 A Gundumar Atyap Da Chawai
Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana Sanya dokar hana fita tsawon Awa 24 a gundumar Atyap da ke karamar hukumar Zangon Kataf da kuma Chawai a karamar hukumar Kauru. Wannan dokar hana fita ta awa 24 ta fara aiki ne nan nake. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin …
Read More »Muna Shawartar Masu Yawan Shekaru Su Zauna A Gida – El- Rufa’i
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I, ya shawarci masu yawan shekaru da su zauna a gida domin tsira da lafiyarsu a lokacin cutar Korona Bairus. Gwamna Malam Nasiru Ahmad El – Rufa’i ya yi wannan kiran ne a lokacin da yake yi wa al’ummar Jihar jawabi …
Read More »El Rufai opens up Kaduna, gives guidelines
Governor Nasir El Rufai has been opened up Kaduna state, after 75 days of partial lockdown, following the invocation of the Quarantine Act and the Kaduna State Public Health Law, to impose the Quarantine Regulations on March 26. In a state broadcast on Tuesday, El Rufai paid tribute to …
Read More »Ana samun ci gaba ne kawai ta hanyar zaman lafiya – Sanata Danjuma Laah
Ana samun ci gaba ne kawai ta hanyar zaman lafiya – Sanata Danjuma Laah Dan Majalisar Dattawa mai wakiltar yankin kudancin Kaduna Sanata Danjuma Tella Laah ya yi kira ga jama’ar yankin da su ci gaba da wanzar da zaman lafiyar da ta fara samuwa a yankin, ta hanyar rungumar …
Read More »Rep Member Flags off Distribution Of 2,400 Bags Of Fertilizer To His Constituents
Member representing Zangon Kataf/Jaba Federal Constituency, Hon Amos Gwamna Magaji has Flagged Off the distribution of 2400 bags of Fertilizer to Local farmers to help combat food insecurity in the region as the World is still battling with the covid-19 pandemic. The Federal lawmaker, from the People’s Democratic Party (PDP), …
Read More »
THESHIELD Garkuwa