Mustapha Imrana Abdullahi Kaduna Allah ya yi wa sanannen Malamin addinin musulunci, Dokta Ahmad Ibrahim Bomba rasuwa. Dokta Ahmad Ibrahim Bamba, sanannen Malamin addinin Islama da aka fi Sani da Dokta Ahmad BUK ya rasu ne a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano da ke Kano. Dansa mai suna Ahmad …
Read More »Ganduje won election not imposed, KNSG dares Kwankwaso
Kano state government has dismissed as untrue claim by the former governor of Kano state, Senator Rabi’u Musa Kwankwaso that Governor Abdullahi Umar Ganduje did not win the 2019 gubernatorial election but imposed on the people by powerful forces. A statement by the commissioner for Information, Malam Muhammad Garba indicated …
Read More »Allah Ya Yi Wa Dokta Ibrahim Datti Ahmad Rasuwa
Mustapha Imrana Abdullahi Bayanin da muke samu daga Jihar Kano na bayanin cewa Allah ya yi wa shugaban majalisar kula da harkokin shari’ar musulunci na kasa (SCSN) Dokta Ibrahim Datti Ahmad Rasuwa an kuma yi Jana’izarsa a Kano. Mai sharkatu 83 wanda kuma Likita ne, ga shi …
Read More »Masari, Ganduje sun kawo ziyara ta’azziya ga Gwamnan jahar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal.
Gwamnonin jihohin Katsina, Aminu Bello Masari da na Kano Abdullahi Ganduje sun ziyarce Gwamnan jahar Sokoto da maraicen yau a Sokoto don gabatar da sakonni gwamnati da al’ummar jihohin su dangane da kisan gilla da aka yiwa wasu matafiya a garin Sabon Birni da sauran haren haren ta’addanci da …
Read More »Rufe Wani Ofishi Ba Saboda Lauyan Shekarau Ba Ne – Gwamnatin Jihar Kano
…..Mai Ginin Ofisoshin ya kasa biyan kudin harajin kasa na shekaru biyar duk da gargadi da aka yi masa Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa wani kakkarfan kwamitin karta kwana ne da ke aiki a game da batun masu amfani da Filaye a Jihar Kano ne ya …
Read More »Gov Ganduje Mourns With Families of Late Abba Lawan Kurmawa
Governor Abdullahi Umar Ganduje of Kano state commiserates with the families of Abba Lawan Kurmawa, a veteran journalist, who passed away and left behind an indelible mark in media practice in the state and beyond. In a statement Signed by Abba Anwar Chief Press Secretary to the Governor …
Read More »Kwamitin Sasanta Yayan APC Ya Isa Jihar Kano
Mustapha Imrana Abdullahi Kwamitin tabbatar da yin sasanci tsakanin yayan jam’iyyar APC reshen Jihar Kano ya isa Jihar Kano inda har ya fara gudanar da zamansa a yau Asabar domin aiwatar da aikinsa na tsawon kwanaki uku. Kwamitin karkashin jagorancin shugabansa Dokta Tony da kuma sakataren Kwamitin Dokta Aminu Waziri …
Read More »An Yi Wa Shaikh Ibrahim Khalil Juyin Mulki
Mustapha Imrana Abdullahi A wani al’amari da ya faru mai kama da juyin mulki a kungiyar majalisar Malaman Kano a wani zaman da suka yi na zato ba tsammani suka canza Shaikh Ibrahim Khalil daga shugabancin majalisar ta su. A halin yanzu dai sun maye turbines da Shaikh Saleh Pakistan …
Read More »Kano Clearing Agents Decry Cost Increase In PAAR By Nigeria Customs Service
…Treating To Withdraw Service at All Ports If… The Association of Nigeria Licensed Customs Agents (ANLCA) Kano State Chapter has decrie that Nigeria Customs Service of unilaterally jacking up the cost of the Pre-Arrival Assessment Report (PAAR) within a short time which is inflated the business activities in Northern part …
Read More »Kotu Ta Iza Keyar Abduljabbar Zuwa Gidan Yari
Mustapha Imrana Abdullahi Kotu a Jihar Kano ta caji Shaikh Abduljabbar Nasiru Kabara, da laifin yin batanci, tunzura jama’a sakamakon hakan ta mika ajiyarsa gidan gyaran hali, wato kurkukun da ke Kano. Indai Za’a iya tunawa Shaikh Abduljabbar Nasiru Kabara, Malamin addinin musulunci ne da ke Kano wanda ya rika …
Read More »
THESHIELD Garkuwa