Duk Abin Da Ake Yadawa Game Da Rabon Abinci Ba Gaskiya – Amako Mustapha Imrana Abdullahi Uwargida Steller Amako, mai ba Gwamnan Jihar Kaduna shawara a kan dangantaka da al’umma kuma Ko- dinetar rabon kayan abincin samawa marasa karfi sauki game da annobar cutar Korona ta shaidawa manema labarai cewa …
Read More »Cutar Korona: An Rufe Majalisar Dokokin Jihar Kaduna
Imrana Abdullahi Sakamakon samun wani dan majalisar dokokin Jihar Kaduna da aka yi dauke da cutar Korona a yanzu an rufe majalisar. Wannan lamarin dai ya biyo bayan irin yadda aka tabbatar da cewa daya daga cikin yan majalisar dokokin ya kamu da cutar ne. An dai bayyana rufe majalisar …
Read More »Da Gaskiyar A’isha Buhari
Daga Imrana Abdullahi Kamar yadda muke karantawa a wadansu jaridun yanar Gizo da kuma shafukan jama’a da dama na dandalin Sada zumunta cewa an ji harbi a wani wuri a fadar shugaban tarayyar Nijeriya, har muka karanta cewa fadar na fadin cewa abin da ya faru ba wani babban lamari …
Read More »Babban Maganin Cutar Korona Komawa Ga Allah – Umar Hashim Kwanar Mai shayi
Imrana Abdullahi Wani sanannen Malamin addinin musulunci da ke cikin garin Kaduna Shaikh Umar Hashim, ya bayyana babbar hanyar da za a samu nasarar kawar da Cutar Korona bairus ita ce a koma ga Allah Madaukakin sarki. Ya bayyana hakan ne lokacin da yake ganawa da manema labarai a kaduna …
Read More »Cutar Korona :Masari Ya Rufe Fadar Sarkin Daura
Sakamakon Matsalar kamuwar da mutane ke yi da cutar Covid- 19 da ake kira Korona yasa Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya bayar da umarnin rufe fadar mai martaba Sarkin Daura. Aminu Masari ya bayyana wa manema labarai a Katsina cewa an dauki samfurin Jinin mutane sama da …
Read More »An Sake Samun Mutane 14 Da Suka Kamu Da Cutar Korona A Kaduna
Imrana Abdullahi A wani taron da babban kakkarfan kwamitin da Gwamnatin Jihar Kaduna ta kafa domin kula da lamarin Korona bairus a Jihar, an tabbatar da bayar da rahoton karin mutane 14 da suka kamu da cutar. Kamar yadda rahoton ya bayyana cewa an samu karin ne daga cikin almajiran …
Read More »Masari Ya Tabbatar Da Samun Mutane Tara Da Cutar Korona
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya tabbatar da mutane 9 da ka samu da cutar Covid 19 da ake kira da Korona bairus a Jihar. Masari ya bayyana hakan me a wurin wani taron manema labarai da aka yi a gidan Gwamnatin Jihar da ke birnin …
Read More »Mutane Biyu Masu Dauke Da Cutar Covid- 19 Sun Tsere A Jihar Barno
Kamar yadda muke samun wadansu ingantattun rahotonnin daga jihar Borno, sun tabbatar da cewa mutane biyu sun gudu da ke jinya dauke da cutar Covid – 19 a jihar, kamar yadda kafar yada labarai ta TheCable ta ruwaito. Mutum biyun sun gudu ne bayan gwajin da hukumar kula da …
Read More »An Samu Bullar Korona Bairos A Sakkwato
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana samun mutum na farko dauke da cutar Covid – 19 da ake kira da Korona bairos a Jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne bayan da ya karbi rahoton kwamitin karta kwana da aka kafa a game da cutar korona …
Read More »Na Dauki Awa Biyu Ana Yin Taro Dani – El-Rufa’i
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i ya bayyana cewa ya dauki tsawon Awoyi biyu ana yin taron tattaunawa da shi daga wurin da yake a killace. Gwamnan ya bayyana cewa taron da aka yi tare da shi daga inda yake a killace taro ne na kwamitin da …
Read More »