A kokarin nuna cewa ana tare sanannen dan Gwawarmaya mai kwarmata bayanai domin nemowa jama’a hakki Alhaji Mahafi Shehu Shehu asalin Jihar Katsina ya kaiwa dan takarar shugaban kasa ziyarar ta ya murna a gidansa da ke Abuja. Alhaji Mahadi Shehu wanda da kansa ya aiko mana da hotonsa da …
Read More »ABUJA COURT DISAPPOINTS PDP OVER MATAWALLE’S REMOVAL
PDP supporters drawn from Zamfara in particular as well as from other places were today seen wearing long, distressed faces as they walked out of the premises of the Abuja High Court 5 in an abject disappointment. In an statement Signed by Yusuf Idris Gusau APC Publicity Secretary …
Read More »An Mika Sunan Sanata Hassan Nasiha Ya Zama Mataimakin Gwamnan Zamfara
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI SANATA Hassan Muhammad Nasiha, mai wakiltar mazabar Zamfara ta tsakiya ne aka mika sunansa ga majalisar dokokin Jihar Zamfara domin tantancewa ya zama mataimakin Gwamnan Jihar Hakan dai ya faru ne biyo bayan tsigewar da majalisar dokokin Jihar ta yi wa tsohon mataimakin Gwamna Mahadi Aliyu Muhammad …
Read More »GWAMNAN ZAMFARA BASHI DA HANNU A BATUN KOKARIN TSIGE MATAIMAKINSA – SHINKAFI
IMRANA ABDULLAHI Mai ba Gwamnan Jihar Zamfara shawara a kan harkokin hulds da kasashen waje Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya bayyana cewa Gwamna Matawalle bashi da hannu a batun kokarin da majalisar dokokin Jihar Zamfara ke yi domin Tsige mataimakinsa Mahadi Aliyu Gusau. Dokta Suleiman Shinkafi ya ce hakika Gwamnan …
Read More »KOTU TA FARA SAURAREN KARAR MAHADI BISA ZARGIN YADA TAKARDUN BOGI
BABBAR KOTUN TARAYYA DA KE KANO, TA FARA SAURAREN SHEDU A TUHUMAR DA AKE YI MA MAHADI SHEHU TA YADA TAKARDUN BOGI DA YUNKUNRIN TUNZURA JAMA’A A KAN GWAMNATIN JIHAR KATSINA TA HANYAR AMFANI DA KAFAR SADARWA TA YANAR GIZO A ranar Litinin, 7 ga watan biyu na …
Read More »UMAR GYAMGYAM CRUMBLED WHILE TRYING TO WASH THE EXCREMENT OFF HIS PRINCIPAL
Gyamgyam and the misfortunes of falling into the pitch of turds woefully crumbled while trying to wash the excrement off his principal along with some buccaneers, Zamfara Deputy Governor, Barr. Mahdi Ali Gusau who evaded them while wrongfully and witlessly ammassing funds meant for the logistical needs of the …
Read More »Dalilin Rushe Gidan Rediyon Vision Mai Gajeren Zango Na Kaduna – Mahadi Shehu
Mustapha Imrana Abdullahi Kamar dai yadda dimbin jama’a ke ta mamakin irin yadda kyakkyawar dangantaka da ke tsakanin Dokta Mahadi Shehu da kuma shugaban kamfanin “Vision Media Service” Alhaji Umar Faruq Musa wanda suka kasance masu kyakkyawar alaka mai kyau da mutunta Juna wanda har Umar Faruq Musa ya kawo …
Read More »An Sace Dala Tiriliyon Talatin – Mahadi Shehu
Mustapha Imrana Abdullahi Dan Gwagwarmayar kwato wa jama’a yanci Dokta Mahadi Shehu ya bayyana binciken tonon sililin da yan jarida na duniya suka yi a matsayin babban al’amarin da ba a yi tsammani ba, sakamakon gano satar kudin da aka yi da suka kai dala tiriliyan Talatin. Ya ce …
Read More »Muna Bukatar Gwamnati Ta Kara Daukar Matakan Hana Yara Tuki – Mahadi
Mustapha Imrana Abdullahi An yi kira ga Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin Gwamna Malam Nasiru Ahmad El – Rufa’I, ta kara himma wajen daukar matakan da suka dace domin daukar tsatstsauran matakin da ya dace ga masu ba kananan yara tukin Babura masu kafa uku. Kwamared Mahadi Lawal shugaban kungiyar masu …
Read More »Sanata Mandiya Ya Kai Mahadi Shehu Kotu
Mahadi Da Mandiya Za Su Hadu A Kotu BAYANAN da suke fitowa daga garin Katsina a karamar hukumar Katsina kuma a Jihar Katsina na cewa Sanatan da ke wakiltar mazabar yankin Funtuwa da ake kira yankin Karaduwa na cewa Sanata Bello Mandiya ya kai fitaccen dan Gwagwarmaya Mahadi Shehu …
Read More »