Mustapha Imrana Abdullahi Kungiyar matasan arewacin Nijeriya da ke fafutukar samar da zaman lafiya da kuma hadin kan siyasa (NOYPO) sun bayyana cikakken hadin kai da goyon bayansu ga Gwamnan Jihar Zamfara Bello Muhammad Matawalle game da irin matakan da ya dauka a kan harkokin tsaro a Jihar. Sakataren kungiyar …
Read More »Duk Masu Son Shiga Tsakaninmu Da Hukuma Ba Za Su Samu Nasara Ba – Shaikh Gumi
Mustapha Imrana Abdullahi Sakamakon irin rade- radi da jita jitar da ake ta yadawa cewa wai jami’an tsaron Yan Sandan farin kaya sun kama Shaikh Dokta Ahmad Muhammad Abubakar Gumi, ya sa Malamin da kansa ya fito fili ya yi bayanin cewa masu son raba tsakaninsa da hukuma ba za …
Read More »Maganin Mahaukacin Biri, Karen Maguzawa
Maganin Mahaukacin Biri, Karen Maguzawa…! Duk Daya Bayan Daya, Yau An Fara Dawo Ma Maganar Da Gwamnan Jahar Zamfara Bello Mutawalle Yayi Akan Bamu Da Karfin Soja Ko Na Yan Sanda Da Zamu Iya Kawo Karshen Kalubalen Nan, Har Sai Al’umma Sun Hada Kai Tare Da Samar Da Adalci …
Read More »Lamarin Tsaro Na Kara Tabarbarewa A Arewa – Solomon Dalung
Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon ministan Wasanni Barista Solomon Dalung ya koka game da irin matsalar tsaron da ke addabar arewacin Nijeriya wanda sakamakon hakan ake kara samun tabarbarewar al’amura. Solomon Dalung ya bayyana hakan ne lokacin da ya kaiwa Shaikh Dahiru Usman Bauchi Ziyarar da ya saba kaiwa a duk …
Read More »Aikin Mu Shi Ne Mu Tabbatar An Yi Aiki Da Doka – El- Rufa’i
Aikin Mu Shi Ne Mu Tabbatar An Yi Aiki Da Doka – El- Rufa’I Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i, ya bayyana cewa aikinsu a matsayin Gwamnati shi ne su yi aikin ganin an yi aiki da doka kamar yadda tanaje tanajen dokar ya tanadar. …
Read More »Ba Dan Makarantar Da Aka Sace A Birnin Gwari – Kwamishina Aruwan
Ba Dan Makarantar Da Aka Sace A Birnin Gwari – Kwamishina Aruwan Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana samun wadansu yara guda biyu Namiji da Mace da aka tsincesu cikin Daji suna gararamba. Su dai wadannan yara biyu masu suna Fatima Lawal mai shekaru 15 da kuma Adewale …
Read More »Kungiyar AYDA Ta Koka Da Matsalar Tsaron Yankin Ke Fama Da Shi
Kungiyar Matasan Ta Koka Da Matsalar Tsaron Yankin Ke Fama Da Shi Imrana Abdullahi Kungiyar ci gaban Matasan yankin arewacin Nijeriya Arewa Youth Development Association (AYDA) sun yi kira ga daukacin Gwamnonin arewacin kasar 19 da su hada kai da nufin magance matsalar tsaron da ke addabar yankin. Shugaban kungiyar …
Read More »Gwamna Zulum Ya Yi Maraba Da Shugabannin Tsaro, Ya Godewa Buratai, Sadique Da sauransu
Gwamna Zulum Ya Yi Maraba Da Shugabannin Tsaro, Ya Godewa Buratai, Sadique Da sauransu Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya jinjinawa shugaban kasa bisa nadin shugabannin hukumomin tsaron tarayyar Nijeriya. Gwamna Zulum ya kuma godewa shugabannin hukumomin tsaron da suka ajiye aiki musamman shugaban sojojin …
Read More »Yan Boko Haram Sun Bulla A Jihar Nasarawa
Yan Boko Haram Sun Bulla A Jihar Nasarawa Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da ke fitowa daga Jihar Nasarawa ta bakin Gwamna Abdullahi Sule na cewa a halin yanzu Gwamnati ta gano cewa yayan kungiyar Boko Haram suna yin sansani a cikin Jiharsa ta Nasarawa, wanda sakamakon hakan ake kara …
Read More »Matsalar Tsaro Ta fi Yi wa Arewa Illa Bisa Ga Cutar Korona – Bafarawa
Matsalar Tsaro Ta fi Yi wa Arewa Illa Bisa Ga Cutar Korona – Bafarawa Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon gwamnan jahar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa ya baiyana cewar, babba matsalar dake addabar yan arewa a halin yanzu kuma take kara barazana ga rayukansu babu kamar matsalar tsaro wadda taki ci …
Read More »